Wata jarumar kudu, Anita Joseph ta yi wa matan auren da ke kin ba mazajensu kawunansu idan suna kan yin azumi, LIB ta ruwaito.
A wata wallafa da ta yi a shafinta na Instagram, Anita ta ce Ubangiji ya ba mata wannan damar.
KU KARANTA: Bayan kwashe shekaru 9 suna soyayya, budurwa ta biya sadakinta da kanta
A wallafar da ta yi, ta ce:
“Meyasa idan mata suna azumin kwana 20 dinnan su ke hana mazajensu jikinsu. Ko Bible ya umarci mata da su ba mazajensu hakkinsu idan sun bukaci hakan.”
In har ɗiyata ta rasa budurcinta kafin aure ba zan amshi sadaki ba, sadaka zan ba da ta, Ɗan Najeriya
Wani mazaunin garin Port Harcourt, Kapav Riksha, ya ce ba zai amshi sadaki a hannun manemin auren diyarsa ba idan ta rasa budurcinta kafin aure.