• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, June 3, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Wasanni

Birtaniya da Ireland za su karbi bakwancin gasar cin kofin duniya ta 2030

Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta kasar Wales Kieran O'Connor ya ce matakin kasar Birtaniya da Jamhuriyar Ireland na daukar nauyin gasar cin kofin duniya ta shekara ta 2030 mataki ne mai matukar muhimmanci.

Bashir Khalid Furyam by Bashir Khalid Furyam
June 8, 2021
in Wasanni
Reading Time: 1 min read
1 0
0
Birtaniya da Ireland za su karbi bakwancin gasar cin kofin duniya ta 2030
1
SHARES
8
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta kasar Wales Kieran O’Connor ya ce matakin kasar Birtaniya da Jamhuriyar Ireland na daukar nauyin gasar cin kofin duniya ta shekara ta 2030 mataki ne mai matukar muhimmanci.

A shekara ta 2022 ne Ƙasashe za su fara bada takardar bukatarsu ta daukar nauyin gasar, kafin daga bisani a yanke hukunci kan kasar da za a sahale mata.

O’Connor ya bayyana cewa jinkiri da aka samu wajen gudanar da gasar Euro ta 2020 ba zai tala burki wajen ayyana kasar da za ta dauki nauyin gasar cin kofin duniyar ta 2030 ba.

A watan Maris ne dai Firai Ministan Birtaniya Boris Johnson ya sanar da aniyar kasashen Birtaniya da Ireland din na daukar nauyin gasar, inda ya ce yanzu kam lokaci ya yi.

Da yake magana da tashar Labarin Wasanni na BBC, O’Connor ya ce za su zauna da sauran hukumomin kwallon kafa na kasar don samun goyon bayansu.

Previous Post

Yin amfani da kudin Bitcoin zamba ne kawai ga Dalar Amurka: Cewar Donald Trump

Next Post

UNICEF ya ce manya Kasashen duniya za su yi asarar rigafin Koronarsu

Next Post
UNICEF ya ce manya Kasashen duniya za su yi asarar rigafin Koronarsu

UNICEF ya ce manya Kasashen duniya za su yi asarar rigafin Koronarsu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2600 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2129 shares
    Share 852 Tweet 532
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1904 shares
    Share 762 Tweet 476
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1439 shares
    Share 576 Tweet 360
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023
Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

June 3, 2023
Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

June 3, 2023
Bani da Wani Shirin Komawa APC — Gwamnan G5

Bani da Wani Shirin Komawa APC — Gwamnan G5

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
Al'ajabi

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya
Labarai

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
  • Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa
  • Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In