An gudanar da zaben fidda Gwani na jam’iyyar PDP a jihar Ekiti, wanda izuwa yanzu aka sanar da wanda ya lashe wannan zabe cikin ‘yan takarar da suka shiga zaben.
Zaben fidda gwani na jam’iyyar hamayya ta PPD da aka kammala a jihar Ekiti ya fitar da Bisi Kolawole a matsayin dan takarar gwamna na jam’iyyar.
Mista Kolawole ne ya lashe zaben da kuri’u 671 inda ya doke abokin hamayyarsa Segun oni wanda ya samu kuri’u 330.
TVC News