No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Buhari ya damu Matuƙa da Kisan Gillar da aka yi wa limamin Katolika na Kaduna

Sanarwar mai suna ‘Shugaba Buhari ya yi Allah wadai da kisan gillar da aka yi wa limamin Ɗarikar Katolika a Kaduna, ya kuma kira shi a matsayin abin ƙyama da wulakanci.’

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
July 20, 2022
in Labarai, Siyasa, Tsaro
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
Buhari, Mathew Kukah

Buhari, Mathew Kukah

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, a ranar Laraba, ya ce ya damu Matuƙa da kisan wani limamin cocin Katolika, John Cheitnum na Kafanchan Catholic Diocese, kwanaki huɗu bayan da wasu ƴan bindiga sun kama shi.

RELATED POSTS

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

August 15, 2022
Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022

A cewar wata sanar wa da babban Mai Taimaka masa na Musamman kan harkokin yaɗa labarai, Garba Shehu ya sanya wa hannu, shugaban ya sake tabbatar wa ƴan Najeriya cewa ya Ƙudiri aniyar murƙushe ƴan ta’addan da ya bayyana a matsayin maƙiyan bil’adama.

Sanarwar mai suna ‘Shugaba Buhari ya yi Allah wadai da kisan gillar da aka yi wa limamin Ɗarikar Katolika a Kaduna, ya kuma kira shi a matsayin abin ƙyama da wulakanci.’

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

KARANTA WANNAN LABARIN: Abba Kyari: Yadda Na Ɓoye Daga Ƴan Ta’addan Da Suka Kai Hari Gidan Yarin Kuje

Jaridar PUNCH ta ruwaito cewa, Cheitnum, wanda aka yi garkuwa da shi tare da wani limamin coci a ranar Juma’a 15 ga watan Yuli, an samu gawarsa kwanaki.

A wata sanarwa da ta fitar a ranar Talata, limamin cocin Katolika Kafanchan ya sanar da cewa an kashe Cheitnum ne a daren da aka sace shi kuma an gano gawarsa da ta riga ta ruɓw a ranar Talata.

Da yake mayar da martani kan lamarin, Buhari ya ce, “Na damu matuƙa da kisan da wasu ƴan ta’adda suka yi wa wannan babban malamin addini, wadanda da alamu sun yi niyyar kawo ruɗani da hargitsi a ƙasar nan.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

” Ya bayyana cewa hare-haren da ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutanen da ba su ji ba ba su gani ba, da suka haɗa da masu Addini, wani lamari ne da ke matuƙar damun wannan gwamnati, domin tsaro na ɗaya daga cikin manyan al’amuran da muka alƙawarta a yaƙin neman zaɓe.

“Bari in tabbatarwa ƴan Najeriya cewa Ƙudiri na kan wannan batu ya tabbata kamar yadda aka saba.

A koda yaushe na sanya ya zama wajibi na rika kiran Shugabannin tsaro a kai a kai domin tattauna waɗannan ƙalubale da kuma hanyar da za a bi.

“Ba zan bari shugabannin tsaro su huta ba sai dai kuma har sai mun sami mafita mai inganci kan wannan matsalar tsaro da ke damun mu.

Tsaron dukkan ƴan Nijeriya shi ne babban abin dana sanya a gaba, kuma ina tabbatar wa ƴan Nijeriya cewa mun Ƙudiri aniyar murƙushe Waɗannan maƙiya bil’adama da duk wani abu da muke da shi,” in ji Shugaban.

Ya mika ta’aziyyar sa ga iyalan mamacin da shugabannin Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya a jihar Kaduna bisa rasuwar Cheitnum.

Tags: BuhariKadunalimamin coci
Share1Tweet1Share
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki
Labarai

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

August 15, 2022
Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
Labarai

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki
Labarai

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau
Labarai

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu
Labarai

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United
Wasanni

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022
Next Post
Wasu Fusatattun Mutane Sun Ƙone Masu Ƙwacen Babura A Ibadan

Wasu Fusatattun Mutane Sun Ƙone Masu Ƙwacen Babura A Ibadan

Na taɓa yin aikin gadi – Mawaƙi D’banj

Na taɓa yin aikin gadi – Mawaƙi D’banj

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Yadda Liverpool Ta Lallasa Kungiyar Genk A Gasar Kofin Zakarun Turai

October 24, 2019
Yanzu-Yanzu: Mutum 10 sun mutu sanadiyar hadarin mota a Kano

Yanzu-Yanzu: Mutum 10 sun mutu sanadiyar hadarin mota a Kano

September 14, 2021
Gwamnatin Kasar Spaniya za ta yi afuwa wa yan awaren yankin Kataloniya

Gwamnatin Kasar Spaniya za ta yi afuwa wa yan awaren yankin Kataloniya

June 21, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    934 shares
    Share 374 Tweet 234
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    29 shares
    Share 12 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    718 shares
    Share 287 Tweet 180
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki
  • Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
  • Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In