• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, June 3, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Buhari ya gana da Ngige kan rikicin kungiyar kwadago da gwamnatin jihar Kaduna

Taron ya sa yanzu kungiyar NLC bazata koma yajin aiki ba a jihar Kaduna

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
June 20, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 1
1
Buhari ya gana da Ngige kan rikicin kungiyar kwadago da gwamnatin jihar Kaduna
2
SHARES
19
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

• Shugaban kasa Buhari ya gana da Ibrahim Gambari da Kuma ministan kwadago na kasa.

• Taron na su ya sa, ba kungiyar NLC ba zata goma yajin aiki ba a Kaduna.

• “Na Bai wa Shugaban kasa Buhari shawarar kawar da matsalar tsaro a yankin Kudu maso Gabashin kasar” inji Christ Ngige.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Ibrahim Gambari, ministan kwadago Christ Ngige, domin tauttauna a kan matsalar rashin tsaro a yankin Kudu maso Gabashin kasar nan, da kuma rikicin yan kwadago a jihar Kaduna.

Taron ya gudana ne a fadar shugaban kasa dake Abuja a yau lahadi.

Lokacin da ya ke zantawa da manema Labarai bayan taron, Mr Ngige ya ce, taron ya magance bukatar sake shiga yajin aiki a jihar Kaduna.

Jaridar Premium Times ta ruwaito yadda jagorancin gamayyar kungiyar kwadago ta kasa NLC, ta rubutawa shugaba Buhari yarjejeniyar da gwamnatin jihar Kaduna ta karya, a tsakanin bangarorin biyu, da su ka kulle tun a watan Afurilu da ya gabata.

KARANTA WANNAN LABARIN: Mutane 14 sun mutu a harin yan bindiga a ofishin yan sandan jihar Benue

Idan za a iya tunawa, gwamnatin tarayya, ta bangaren ministan kwadago, ta zauna da bangarorin biyu, domin janye yajin aikinkin gargadi da kungiyar NLC ta shiga a jihar Kaduna.

Mr Ngige ya kuma ce, “Mun duba bangaren gwamnatin jihar Kaduna, da na kungiyar kwadago, inda mukayi kokarin da katar da yajin aikin, kuma muka samar da wani kwamiti dake dauke da mambobi daga bangarorin biyu, don su tauttauna a tsakanin su, domin samun matsaya da kuma dai-dai to” inji shi.

Lokacin da ya ke karin haske, dangane da rikice-rikicen da ake samu a Kudu maso Gabashin kasar nan kuwa, ministan ya ce, ya mika wasu bukatu ga shugaba kasa Buhari, bisa irin yadda mutane ke nuna koken su a kan lamarin.

Previous Post

Mutane 15 daga cikin wadanda aka kama a garin Tegina sun kubuto

Next Post

Wani jami’in dan sandan ya kashe mutun 5 a Enugu

Next Post
Wani jami’in dan sandan ya kashe mutun 5 a Enugu

Wani jami'in dan sandan ya kashe mutun 5 a Enugu

Comments 1

  1. Pingback: Wani jami’in dan sandan ya kashe mutun 5 a Enugu - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2600 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2129 shares
    Share 852 Tweet 532
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1904 shares
    Share 762 Tweet 476
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1439 shares
    Share 576 Tweet 360
Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023
Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

June 3, 2023
Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

June 3, 2023
Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba
Labarai

Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
Al'ajabi

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba
  • Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
  • Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In