• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kasashen Ketare

Buhari Ya Isa Birnin Paris Domin Halartar Taron Samun Zaman Lafiya

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 10, 2021
in Kasashen Ketare
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Buhari Ya Isa Birnin Paris Domin Halartar Taron Samun Zaman Lafiya
1
SHARES
11
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Shugaban kasa Muhammadu Buhari da yammacin ranar Talata ya isa birnin Paris na kasar Faransa domin ziyarar aiki ta yini daya a matsayin bakon shugaba Emmanuel Macron a Palais de l’Élysée.

Mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, a wata sanarwa daya fitar, yace Buhari dai zai halarci taron zaman lafiya na Paris na kwanaki uku (PPF), daga ranar 11 zuwa 13 ga watan Nuwamba.

Yace yayin ziyarar aiki a ranar Laraba, Buhari zai gana da takwaransa na Faransa don tattaunawa kan batutuwan da suka shafi kasashen biyu, musamman kan karfafa dangantakar tattalin arziki, inganta hadin gwiwa a fannin tsaro, da yin aiki tare a fannin ilimi, lafiya da kuma dakile barazanar cutar COVID-19. ga tattalin arzikin duniya.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa Adesina yace daga ranar Alhamis, Buhari zai hadu da shugabannin duniya, shugabannin kungiyoyin kasa da kasa, shugabannin kungiyoyin farar hula da kuma kamfanoni masu zaman kansu a Grande Halle de La Villette, don tsara dabarun gudanar da shugabanci na gari don samar da zaman lafiya, tare da taro, manyan darajoji da kuma taron karawa juna sani.

Sannan yace, an shirya shugaban kasar zai yi jawabi a wajen taron domin bayyana irin abubuwan da Najeriya ke fama da shi ga duniya, da kuma kokarin da ake yi na kawo zaman lafiya.

Sauran wadanda suka yi jawabi, a cewarsa, sun hada da shugaba Macron, mataimakin shugaban kasar Kamala Harris na Amurka, da Sheikh Hasina, firaministan kasar Bangladesh.

Adesina yace a wannan shekara, shugabannin za su yi nazari kan ayyuka 80 da aka tsara don inganta zaman lafiya a fadin duniya da kuma tabbatar da zaman lafiya mai kyau kamar sake fasalin tsarin jari hujja don karin tasiri ga tattalin arzikin duniya, da mayar da martani ga gaggawar sauyin yanayi, labaran karya da kalubalen dake tattare da shi, aikin jarida da tsaro na yanar gizo.

Tags: parisShugaba BuhariZaman lafiya
Previous Post

Adadin Marasa Aikin yi A Jihar Neja, Ya Zarce Na Kasa Baki Daya— GIZ-SEDIN

Next Post

‘Yan bindiga sun bindige ‘yan sanda bakwai dake sintiri a Zamfara, tare da kona motar su

Next Post
‘Yan bindiga sun bindige ‘yan sanda bakwai dake sintiri a Zamfara, tare da kona motar su

‘Yan bindiga sun bindige ‘yan sanda bakwai dake sintiri a Zamfara, tare da kona motar su

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In