• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Buhari ya jajanta rasuwar Sarkin Biu Mai-Umar Mustafa-Aliyu.

abubakar by abubakar
September 19, 2020
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
2
SHARES
14
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana rasuwar Sarkin Biu, Alhaji Mai Umar Mustapha Aliyu a matsayin babban rashi ga al’ummar masarautarsa da jihar Borno da Najeriya baki ɗaya.

Shugaban Buhari ya bayyana haka ne a saƙonsa na ta’aziyya da ya aike ga gwamnati da al’ummar jihar Borno da kuma masarautar Biu da iyalan marigayi Sarkin, inda ya yabi marigayin kan yadda ya jagoranci jama’arsa cikin natsuwa da sadaukarwa a shekara 31 da ya yi a kan gado na sarauta.

Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ƙasa Mista Femi Adesina ya fitar ta ce, Shugaban ƙasar ya bayyana marigayi Sarkin a matsayin mutum mai son zaman lafiya da son ci gaban ƙasa da jama’arsa da kuma hangen nesa wanda ya yi ƙoƙarin zamanantar da garin Biu ta hanyar mara baya ga kafa manyan makarantu a yankin.

http://dimokuradiyya.com.ng/allah-ya-yiwa-sarkin-biu-mai-umar-mustafa-aliyu-rasuwa/

Shugaban ƙasar ya yi nuni da cewa tsarin da Sarkin ya yi amfani da shi wajen gudanar da mulkinsa a tsawon lokacin da ya shafe a gadon sarauta, ya sanya ya samu amincewa da girmamawa daga al’ummarsa, a lokaci guda kuma da wurin sauran ’yan Najeriya da suka fito daga ɓangarori daban-daban.

Shugaba Buhari ya ce ya na da yaƙinin ayyuka masu kyau da Sarkin ya gudanar a yayin rayuwarsa za su zamo abin tunawa a Biu da jihar Borno da sauran sassan Arewa maso Gabas da kuma Najeriya baki ɗaya.

Ya yi addu’ar Allah madaukaki ya jiƙansa kuma ya ba mutanen masarautar Biu da iyalansa da gwamnati da al’ummar Jihar Borno haƙurin jure wannan babban rashi.

A ranar Litinin da ta gabata da dare ne marigayi Alhaji Mai Umar Mustapha Aliyu ya rasu a Asibitin koyarwa na tarayya da ke Gombe bayan gajeriyar jinya.

Tags: BiuBornoBuharijajemasarautaRasuwaSarkin Biu Mai-Umar Mustafa-AliyuZulum
Previous Post

Zaɓen Jihar Edo: Hotunan yadda zaɓen ke gudana a halin yanzu.

Next Post

Ƙungiyar Crystal Palace Ta Wanke Manchester United

Next Post

Ƙungiyar Crystal Palace Ta Wanke Manchester United

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2328 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1491 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1401 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

February 7, 2023
NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

February 7, 2023
Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

February 7, 2023
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

February 7, 2023
Rashin Tsaro: Shugaban INEC Ya Gana da NSA Gabanin Zaben 2023

Rashin Tsaro: Shugaban INEC Ya Gana da NSA Gabanin Zaben 2023

February 7, 2023
Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5
Siyasa

Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5
  • ‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo
  • NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In