• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, March 22, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Yan Fim da Finafinai

Buri Na Idan Na Kammala Karatu~ Khadijatul Iman Sani Danja

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 9, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
77 1
1
Buri Na Idan Na Kammala Karatu~ Khadijatul Iman Sani Danja
107
SHARES
976
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

 

Daga wakilin Dimukaradiyya Mukhtar Yakubu Kano.

Masu magana sun ce Kyan da ya gaji uban sa, to lallai za a iya cewa Hakan ta kasance a farkon rayuwar Khadijatul Iman Sani Danja, wadda take ‘ya ce ga fitaccen Jarumi Sani Danja da Kuma Mansurah Isah.

Domin kuwa tun tana shekaru biyu a duniya ta fara yin fim wanda mahafinta ya shirya Mata fim Mai sunan ta Khadijatul Iman, Kuma tun daga lokacin a ke saka ta a fim lokaci zuwa lokaci. Kuma finafinan da ta yi na baya bayan nan su ne Akhila, Sai Kuma sabon fim din da ya fito a wannan lokacin wato Fanan, wanda ta taka muhimmiyar rawa a cikin fim din.

Wakilin Dimukaradiyya ya nemi jin ta bakin ta a game da yadda ta dauki harkar fim, in da ta ke cewa.

“To ai ni harkar fim a jina na take tun da uwata da uba na duk ‘Yan fim ne don haka Ina alfahari da fim, Kuma na taso a cikin sa tun Ina karama na ke yin fim. Kuma Alhamdulillahi da ya ke iyayena su na kula da ni wajen karatu Hakan bai sa na yi wasa da karatu ba, don haka na fi mayar da hankali na wajen karatu Don haka ma ba a gani na sosai a cikin fim din, a yanzu ne dai da mahafiya ta ta shirya fim din Akhila da Fanan, to sai ya zama Ina ciki Amma dai fim din da na ke yi ba ya taba karatun da na ke yi, don su ma ba sa son duk wata harka da za ta taba mini karatun”.

Ko da muka tambaye ta wanne buri take da shi idan ta kammala karatun?

Sai ta ce “Ina son idan na kammala karatu na yi aikin tukin jirgin sama Don shi na ke Sha’awa, don haka babban burina kenan, Ina fatan Allah ya ba ni nasara a Kan karatuna da na ke yi a yanzu.”

Tags: Masana'antar Kannywood
Previous Post

Gwamnatin Kano Ta Kafa Kwamitin Kula Da Cibiyoyin Musulunci

Next Post

Mutane 15 sun mutu a Neja, Inda Shida Suka Mutu A Jihar Bauchi

Next Post
Mutane 15 sun mutu a Neja, Inda Shida Suka Mutu A Jihar Bauchi

Mutane 15 sun mutu a Neja, Inda Shida Suka Mutu A Jihar Bauchi

Comments 1

  1. Abdallah says:
    1 year ago

    I like her

    Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2464 shares
    Share 986 Tweet 616
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2011 shares
    Share 804 Tweet 503
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1711 shares
    Share 684 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1372 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1605 shares
    Share 642 Tweet 401
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In