CG Ya Shawarci ‘Yan Kasuwar Katako Da Su Samar Da Wuraren Kashe Gobara

Mista Abdulganiyu Jaji, babban Kwanturola janar na hukumar kashe gobara ta tarayya (CG) ya shawarci ‘yan kasuwa a kasuwar Dei-Dei, Abuja da su kafa cibiyar kashe gobara don magance duk wata gobara da zata barke a kasuwar. Jaji ya ba da wannan shawarar ne a lokacin da yake jawabi ga masu ruwa da tsaki a … Continue reading CG Ya Shawarci ‘Yan Kasuwar Katako Da Su Samar Da Wuraren Kashe Gobara