Shehin malamin dake jami’ar bayero ta kano a fannin tarihi Farfesa Muhammad Tijjani Naniya yace shirin da gwamnati keyi na Samar da sarakunan yanka kamar yadda majalisar jahar ta fara zama akai, Ba komai bane illa kawo wa kano ci baya ta kowa ne bangare.