• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Ciyamomi 8 Na Jam’iyyar APC Sun Koma PDP A Zamfara

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
February 8, 2020
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 1 min read
2 0
0
3
SHARES
29
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugabannin kananan hukumomi 8 sun sauya sheka, daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar PDP mai mulki a jihar. Sunayen ciyamomin da suka sauya shekar sun hada da: Alhaji Muhammadu Umar, shugaban karamar hukumar Birnin Magaji; Alhajj Salisu Isah Dangulbi, shugaban karamar hukumar Maru; Alhaji Nasiru Zarumi Masamar mudi, shugaban karamar hukumar Bukkuyum; Alhaji Ahmed Balarabe Anka, shugaban karamar hukumar Anka. Alhaji Balarabe Anka ne ya sanar da manema labarai bayan taron da suka yi gwamnan.

Ya ce sun yanke shawarar komawa PDP din ne sakamakon salon shugabancin Gwamna Matawalle da kuma yadda ya dawo da zaman lafiya a jihar cikin kankanin lokaci. Alhaji Anka ya jaddada cewa, an samu daidaituwar siyasa, hadin kai da zaman lafiya a yayin da ya cika kwanaki 100.

Hakan yana nufin kwarewar Matawalle shugabanci. Shugabannin kananan hukumomin sun koma PDP din ne tare da magoya bayansu. A yayin karbar shugabannin kananan hukumomin, Gwamna Matawalle ya mika godiya ga shugabannin tare da jinjina musu na hangen nesan da suka yi na komawa PDP a Zamfara. Gwamna Matawalle yayi alkawarin mutunta su tare da tafiya tare da wadanda suka sauya sheka.

Previous Post

APC Da PDP Sun Tsallake Cikin Jerin Jam’iyyun Da INEC Ta Soke

Next Post

Gwamnatin Tarayya Ta Ba Da Kwangilar Yin Hanyoyi 70 A Arewa

Next Post

Gwamnatin Tarayya Ta Ba Da Kwangilar Yin Hanyoyi 70 A Arewa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafin Fetur: Kuyiwa Allah Kada Ku Tafi Yajin Aiki, Ndume Ya Roki NLC

June 4, 2023
Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

June 4, 2023
Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
Labarai

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi
Labarai

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
  • Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
  • Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In