• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, June 3, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kiwon Lafiya

COVID19: Gwamnatin Jigawa zata bude iyakokin jihar.

abubakar by abubakar
June 21, 2020
in Kiwon Lafiya, Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji  Badaru Abubakar ya sanar da buɗe iyakokin jihar da sauran jihohi, wanda aka rufe tun a watan Maris saboda annobar cutar korona.

Gwamnan wanda ya bayyana haka a taron manema labarai ranar Asabar a Dutse babban birnin jihar, ya ce za a buɗe zirga-zirga tsakanin jihar da sauran jihohi cikin tsauraran matakan kariya daga cutar kamar yadda cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa ta NCDC ta tanadar.

Kamfanin dillancin labarai na Najeriya NAN ya rawaito cewa buɗewar tana zuwa ne mako guda bayan an buɗe kasuwannin jihar da ke ci sati-sati.

Tuni aka sallami mutum 307 daga cikin 317 da suka kamu da cutar bayan sun warke, yayin da da guda 9 suka riga mu gidan gaskiya.

https://dimokuradiyya.com.ng/za-a-hadawa-almajirai-da-karatun-boko-a-jigawa/

“Muna ta addu’ar kada mu koma cikin irin wancan lokacin domin al’umma sun wahala ba kadan ba,” in ji gwamnan.

“Yanzu haka mutum ɗaya ne mai ɗauke da cutar yake jinya, inda sauran da ke cibiyar killace mutane suka warke kuma an sallame su.

Kamfanin dillancin labarai na ƙasa, ya ce gwamnan ya bayyana cewa Gwamnatin tarayya ta bai wa jihar tallafin naira biliyan ɗaya, ƙari a kan mota 150 cike da hatsi domin raba wa marasa ƙarfi.

Gwamnan ya kara da cewa, a halin yanzu ba zasu bude makarantu ba har sai hukuncin da masana suka yanke sannan zasu ga abinda ya dace.

Tags: CoronaCOVID19JigawaKoronaMohammed Badaru Abubakar
Previous Post

COVID19: Saudiyya zata bude Masallatai a faɗin ƙasar.

Next Post

Zaɓen fidda gwani: Gwamna Obaseki ya bayyana a gaban kwamitin tantancewa na sabuwar jam’iyyarsa ta PDP.

Next Post

Zaɓen fidda gwani: Gwamna Obaseki ya bayyana a gaban kwamitin tantancewa na sabuwar jam'iyyarsa ta PDP.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2600 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2129 shares
    Share 852 Tweet 532
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1904 shares
    Share 762 Tweet 476
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1439 shares
    Share 576 Tweet 360
Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023
Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

June 3, 2023
Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

June 3, 2023
Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba
Labarai

Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
Al'ajabi

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba
  • Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
  • Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In