• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Friday, December 1, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Uncategorized

COVID19: Mene ne Matsayar Makarantu?

abubakar by abubakar
June 4, 2020
in Uncategorized
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Tun da cutar Corona ta bulla a watan Fabrairun shekarar nan, manyan makarantu da kanana kama tun daga Jami’o’i, Kwaleji da kuma mankarantun Firamare da Sakandire gwamnatin tarayya ta bada umarnin kulle su saboda ba lallai bangaren ilimi ya iya bin dokokin da aka shimfida wajen ganin an yaki cutar ta sarke numfashi ba.

Tun da ya kasance cutar tana kan ganiyarta, a yanzu a iya cewa ba lallai bane a bude makarantu ba, saboda hakan na iya jefa rayuwa yara manyan gobe cikin wani mayucin hali.

Misali a kasar Korea ta Kudu gwamnati ta bada damar bude makarantu domin ci gaba da karatu amma daga baya ta sake sawa a kulle biyo bayan samun yara da dama da kamuwa da cutar ta COVID19, hakan yasa a Najeriya ba lallai a samu damar bude makarantu yanzu ba sai dai zuwa gaba idan an ga abinda hali ya yi.

https://dimokuradiyya.com.ng/gwamnati-ta-bada-sharadi-kafin-bude-makarantu-masallatai-coci-da-sauran-harkokin-yau-da-kullum/

Sai dai wasu kasashe sun rungumi tsarin koyarwa ta hanyar Yanar-Gizo, amma a nan kasar ba lallai wannan hanya ta yi tasiri ba, duba da irin daliban da muke da su wanda da yawansu basu waye da tsarin ba. Uwa-uba kuwa, su kansu malaman da yawansu basu iya sarrafa na’ura mai kwakwalwa ba face kuma su koyar ta wannan sabon tsari.

Dawowar makarantu domin ci gaba da daukar karatu, a iya cewa sai baba gani, duba da irin yadda kasar ta cintsi kai da kuma irin rawar da gwamnati ka iya takawa wajen bude makarantun.

Previous Post

DOKAR KULLE: Yadda kasuwar Sabon Gari da wasu kasuwanni suka yi cikar tsinke a karon farko da aka bude kasuwanni a Kano.

Next Post

Babu wata sauran yarjejeniya tsakaninmu da ‘yan ta’adda – Cewar Gwamna Masari.

Next Post

Babu wata sauran yarjejeniya tsakaninmu da 'yan ta'adda - Cewar Gwamna Masari.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2747 shares
    Share 1099 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2439 shares
    Share 976 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2224 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2144 shares
    Share 858 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

December 1, 2023
An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya

An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya

December 1, 2023
Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

December 1, 2023
Mutane Hudu Sun Rasa Rayukan Su Bisa Zargin Amfani da Maganin Kanjamau Na Gargajiya

Mutane Hudu Sun Rasa Rayukan Su Bisa Zargin Amfani da Maganin Kanjamau Na Gargajiya

November 30, 2023
Kocin Kungiyar Mighty Jets Yayi Murabus

Kocin Kungiyar Mighty Jets Yayi Murabus

November 30, 2023
Zaben 2024: Mataimakina Yana da Damar Tsayawa Gakara – Gwamna Obaseki Ya Magantu

Zaben 2024: Mataimakina Yana da Damar Tsayawa Gakara – Gwamna Obaseki Ya Magantu

November 30, 2023
Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya
Labarai

Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

December 1, 2023
An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya
Labarai

An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya

December 1, 2023
Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno
Labarai

Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

December 1, 2023
Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya

December 1, 2023
An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya

An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya

December 1, 2023
Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

December 1, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Majalisar Wakilai Na Shawarar Amfani Da Kankare A Maimakon Kwalta Wajen Aikin Tituna A Nijeriya
  • An Hana Zuwa Da Jakar Ghana Must Go A Filayen Jiragen Saman Nijeriya
  • Bam Ya Tashi Da Yan Boko Haram 4 A Borno

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In