• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, September 26, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kasashen Ketare

COVID19: Najeriya ta kwaso mutane 292 daga Saudi Arabia.

abubakar by abubakar
May 20, 2020
in Kasashen Ketare, Kiwon Lafiya, Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A cigaba da kwaso ‘yan Najeriya daga kasashen ketare wanda dokar kulle ta ritsa dasu, Najeriya ta kwaso mutane 292 daga kasar Saudi Arabia zuwa babban birnin tarayya kamar yadda Jaridar Punch ta rawaito.

A yammacin ranar Talata ne mutanen suka iso filin tashi da sauka na Nnamdi Azikwe daga birnin tarayya, Abuja.

Ministan harkokin kasashen waje Geoffrey Onyeama ne, ya bayyana hakan a shafinsa na Twitter.

Ya ce mutanen da suka iso yawancinsu mata ne da kuma kananan yara, kuma za a killace su a otal na tsawon mako biyu kamar yadda doka ta tanada, karkashin kulawar hukumar dakile cututtuka ta kasa (NCDC).

“Hukumar Saudi Arabia ta dawo mana da mutane 292, kuma sun iso gida Najeria, a yanzu haka za a killace su ja tsawon mako biyu, karkashin kulawar hukumar dakile cututtuka ta kasa (NCDC)”.

Ya kara da cewa ‘Yan Najeriya da suke kasar Faransa zasu iya tasowa zuwa Cotonou wanda daga nan ne za a yi shirin kwaso su zuwa Najeriya.

Ya bayyana hakan ne a yayin da kwamitin kar ta kwana kan cutar COVID19 ke bada karin haske jiya a Abuja.

Onyeama, ya ce gwamnati zata cigaba da kwaso mutanenta dake kasashen ketare ta hanyar amfani da abinda yake hannunta.

Daga: Abubakar Muhammad Usman

Previous Post

Gwamnati ta bada sharadi kafin bude Makarantu, Masallatai, Coci da sauran harkokin yau da kullum.

Next Post

COVID19: An yi feshin magani a Coci 31 a Kano.

Next Post

COVID19: An yi feshin magani a Coci 31 a Kano.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2705 shares
    Share 1082 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2411 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2198 shares
    Share 879 Tweet 550
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2078 shares
    Share 831 Tweet 520
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1503 shares
    Share 601 Tweet 376
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

September 26, 2023
Ku Tabbatar Kunyi Aiki Tare Da Kowane Dan Jam’iyya A Cikin Mulkinku-Tinubu Ga Sabbin Shugabannin APC

Tinubu Ya Taya Yan Najeriya Murnar Watan Maulud Ya Bukaci Su Taya Kasar Da Addu’oi

September 26, 2023
Gwamnatin Jahar Ogun Ta Hana Bukukuwan Ranar Samun Yancin Kai

Gwamnatin Jahar Ogun Ta Hana Bukukuwan Ranar Samun Yancin Kai

September 26, 2023
Zaben Cike Gurbi:An Bukaci Tsohon Shugaban Hukumar Yan Sanda Alkali Baba Ya Fito Takarar Sanata

Zaben Cike Gurbi:An Bukaci Tsohon Shugaban Hukumar Yan Sanda Alkali Baba Ya Fito Takarar Sanata

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety
Labarai

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya
Labarai

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu
Labarai

Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

September 26, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety
  • Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya
  • Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In