• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, November 30, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

Wannan zage-zagen ya biyo bayan wata takarda na sirri da Ƙungiyar kiristocin ta aike ma

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
March 8, 2023
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 2 mins read
1.5k 113
0
Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan
2.2k
SHARES
20.2k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

Yanzu yanzu muke samun labarin cewa an yi musayar yawu tsakanin Reverend Joseph Hayab,Shugaban Kungiyar kiristoci na jihar Kaduna da kuma Ɗan takaran gwamnan jihar Kaduna a jam’iyyar PDP Isa Ashiru Kudan.

Wannan zage-zagen ya biyo bayan wata takarda na sirri da Ƙungiyar kiristocin ta aike ma duk wani kirisita akan wanda zasu zaba a zaben gwamnan jihar Kaduna.

KARANTA WANNAN LABARIN: Buhari ya taya Farfesa Osinbajo murnar cika shekaru 66 a duniya

Sai da kuma takardan ta samu bullowa a kafafen yada zumunta na zamani.

Majiyar tamu tace Isa Ashiru bai ji dadin yadda takardan umurnin, wanda ke cike da yarjejeniyar da kiristocin suka yi da Isa Ashiru na irin muƙamai da ayyukan da zai ba kiristocin jihar Kaduna idan ya ci zaben gwamna.

Majiyar tace Ashiru ya kira Shugaban CAN ɗin ne, in da yake ce mai bai ji dadin ɓullar takardan ba.

Tun da sun yi akan cewa Ƙungiyar CAN ɗin tayi wa’azi ne a coci ranar lahadi a kan a zabe shi maimakon Jonathan Asake wanda yawancin kiristocin suka shirya zabe.

Shi kuma Shugaban CAN ɗin yace ma Ashiru ai ranar Litinin suka yi zaman su. Kuma idan akace za a bari sai Lahadi to lokacin an gama zabe. Don haka ba su da zabi illa su rubuta ta kafar sada zumunta na zamani. Kuma sun bada umurni ayi hankali wurin yaɗawa. Kar musulmai su gani.

Shine Isa Ashiru yace to ai abubuwan da CAN ta zaiyana a cikin umarnin, sun kara Zaburar da Musulmai ne.

Musamman in da suka kawo cewa Uba Sani ya jagorancin bayarda bashin da ba ruwa a ciki. Kasancewar shi dan gidan malamin addinin Musulunci.

Ya kawo aikin Naira Billion 3 ga Jami’ar KASU, Ashiru yace yunkurin dawo da reshen Jami’ar Jihar Kaduna da Makarfi ya kai Kafanchan. Yakowa kuma yaje yayi musu gine-ginen da ko Kaduna bai yi ba, Ya isa yasa duk wani musulmin jihar Kaduna ya zabi Uba Sani.

Tun da dama suna jin haushin kai kwasa-kwasai masu muhimmanci garin Kafanchan.

Ya kuma bude ma shugaban CAN din wuta akan cewa don me zasu fadi cewa Gwamna, deputy Gwamna, SSG, Chief of staff, Head of service,kashi tamanin na komishinoni,da manyan permanent secretaries duk musulmai ne. Wanda ba a taba samun haka ba sai wannan karan?

Daga karshe Ashiru ya nace lallai Kungiyar CAN sai ta fitar da sanarwa na biyu domin nesan ta kan ta ga waccan takardan. Kuma in zata yi, tayi kan wata takarda daban.

Kiri-kiri kan neman mulki,Ashiru ya hada kai da makiya Musulunci!

Tags: CANIsah Ashiru KudanKaduna
Previous Post

Yanzu-Yanzu: INEC Za Ta Gudanar Da Wani Zabe A Mazabar Doguwa

Next Post

Zaɓen 2023: Zuwa da Karnuka Runfan Zaɓe Laifi ne — Rundunar Yan Sanda ta yi Gargadi

Next Post
Zaɓen 2023: Zuwa da Karnuka Runfan Zaɓe Laifi ne — Rundunar Yan Sanda ta yi Gargadi

Zaɓen 2023: Zuwa da Karnuka Runfan Zaɓe Laifi ne -- Rundunar Yan Sanda ta yi Gargadi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2746 shares
    Share 1098 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2438 shares
    Share 975 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2224 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2143 shares
    Share 857 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

November 29, 2023
Ba Kowane Lokaci Nake Dukan Matata Ba-Magidanci Ya Fadawa Kotu

Kotu Ta Daure Wanda Yayiwa Kananan Yara Biyu Fyade Daurin Rai Da Rai

November 29, 2023
Gwamanatin Jahar Zamfara Ta Karyata Batun Kashe Miliyan 400 Akan Tafiye Tafiye

An Kalubalanci Dauda Akan Nada Dan Wata Jaha Shugaban Hukumar Karbar Haraji

November 29, 2023
Harin Da Sojoji Suka Kawo Mana Kamar Sun Ga ‘Yan Boko Haram–IGP

‘Yan Bindiga Sun Tafi Da Manyan Kudade Bayan Kashe Daraktan Kudi A Ogun

November 29, 2023
Zaben Kogi:Ba Zanyi Wahalar Zuwa Kotu Ba-Dino Melaye

Zaben Kogi:Ba Zanyi Wahalar Zuwa Kotu Ba-Dino Melaye

November 29, 2023
Da Dumi-Dumi: Bayan Gabatar da Kasafin Kudi, Tinubu Ya Hilla Kasar Waje

Da Dumi-Dumi: Bayan Gabatar da Kasafin Kudi, Tinubu Ya Hilla Kasar Waje

November 29, 2023
‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

November 29, 2023
Ba Kowane Lokaci Nake Dukan Matata Ba-Magidanci Ya Fadawa Kotu
Labarai

Kotu Ta Daure Wanda Yayiwa Kananan Yara Biyu Fyade Daurin Rai Da Rai

November 29, 2023
Gwamanatin Jahar Zamfara Ta Karyata Batun Kashe Miliyan 400 Akan Tafiye Tafiye
Labarai

An Kalubalanci Dauda Akan Nada Dan Wata Jaha Shugaban Hukumar Karbar Haraji

November 29, 2023
‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

November 29, 2023
Ba Kowane Lokaci Nake Dukan Matata Ba-Magidanci Ya Fadawa Kotu

Kotu Ta Daure Wanda Yayiwa Kananan Yara Biyu Fyade Daurin Rai Da Rai

November 29, 2023
Gwamanatin Jahar Zamfara Ta Karyata Batun Kashe Miliyan 400 Akan Tafiye Tafiye

An Kalubalanci Dauda Akan Nada Dan Wata Jaha Shugaban Hukumar Karbar Haraji

November 29, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • ‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna
  • Kotu Ta Daure Wanda Yayiwa Kananan Yara Biyu Fyade Daurin Rai Da Rai
  • An Kalubalanci Dauda Akan Nada Dan Wata Jaha Shugaban Hukumar Karbar Haraji

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In