• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

DA Dumi-duminsa: Masu Garkuwa da Mutane Sun Kashe Kansu Akan Raba Kuɗin Fansa A Jihar Taraba

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
October 29, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
7 0
0
DA Dumi-duminsa: Masu Garkuwa da Mutane Sun Kashe Kansu  Akan Raba Kuɗin Fansa A Jihar Taraba
9
SHARES
84
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Wasu mutane uku da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a jihar Taraba sun rasa rayukansu a wani fadan daya afku a tsakanin su akan rabon kudin fansa.

Lamarin dai a cewar majiyoyi, ya faru ne kwanaki kadan bayan an biya kudin fansar wani dan kasuwa mazaunin Jalingo da kuma wata matar aure da aka sace makonnin da suka gabata. majiya ta shaida wa manema labarai cewa fadan ya faru ne a gindin wani dutse dake karamar hukumar Ardo Kola a jihar.

Majiyar ta ce mazauna kauyen dake kusa da dutsen sun ji muryoyin dake fitowa daga wajen dutsen, wanda masu garkuwa da mutanen ke iko da shi.

Sannan ya ce an gano gawarwaki uku a wurare daban-daban a kusa da dutsen.

“Masu garkuwa da mutane sun gwabza a tsakaninsu, wasu kuma sun mutu a fadan.Hakan ya faru ne a lokacin rabon kudin fansa amma wannan shi ne karon farko da aka ga gawarwaki,” inji majiyar.

Masu garkuwa da mutane na amfani da Kogin Mallam Garba da ke Jalingo a matsayin hanyar zuwa kogon da suke buya a tsaunin Kwando.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa An gargadi mazauna kauyukan dake kusa da yankin da kada su bayyana wa jami’an tsaro ayyukansu.

Sai dai bayan da aka tuntubi kakakin rundunar ‘yan sandan Taraba, DSP Usman Abdullahi, ya ce rundunar ba ta samu rahoton faruwar lamarin a hukumance ba.

“Yanzu na fita daga Jalingo.idan na gano abinda ke faruwa zan sanar da ku. Duk da haka, idan gaskiya ne cewa masu garkuwa da mutane sun kashe kansu, abin ci gaba ne mai kyau,” in ji PPRO.

Tags: Masu Garkuwarabon kudin fansaSun kashe kansu
Previous Post

Ogun: Matar Gwamna Abiodun Ta Bada damar daukar Ma’aikatan Jinya Don Magance Mace-macen Mata Masu Juna Biyu

Next Post

Shugaban Amurka Biden Zai Gana Da Fafaroma Francis Gabanin Fara Taron G20

Next Post
Shugaban Amurka Biden Zai Gana Da Fafaroma Francis Gabanin  Fara Taron G20

Shugaban Amurka Biden Zai Gana Da Fafaroma Francis Gabanin Fara Taron G20

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In