Rahotannin da ke shigowa Jaridar Dimokuradiyya ya nuna cewa; Shugaba Muhammadu Buhari ya samu kyakkyawan tarba a yau a birnin Ougadougou babban birnin kasar Burkina Faso inda ya je halartan taron ECOWAS.
Rahotanni sun nuna cewa an yiwa shugaban kyakkyawan tarba a yayin isar sa kasar.