elrufa'i

DA DIMINSA: Kotu Ta Tabbatar Da El-Rufai A Matsayin Zababben Gwamnan Jihar Kaduna

Rahotanni da dimi-diminsa dake shigowa Jaridar Dimokuradiyya sun tabbatar da cewa; kotun sauraren daukaka karar a Kaduna sun tabbatar da zaben gwamna El-Rufai na APC a matsayin halastaccen gwamnan jihar Kaduna.

Cikakken bayani na nan tafe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *