No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Kasashen Ketare

Da-Dumi-Dumi: Adadin wadanda girgizan kasa ta kashe a Afghanistan ya kai 1,000, wasu 1,500 sun jikkata

Wannan dai shine karo iftila'in girgizar kasar itace dai mafi girma da kasar ta fuskata cikin sama da shekaru 20 da suka gabata

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
June 22, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
0
Da-Dumi-Dumi: Adadin wadanda girgizan kasa ta kashe a Afghanistan ya kai 1,000, wasu 1,500 sun jikkata

RELATED POSTS

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022

Toh rahotannin dake shigomana yanzu yanzu ya nuna cewa adadin wadanda suka mutu sanadiyar girgizan kasar a Afghanistan ya kai mutum 1,000, kamar yadda jami’an gwamnatin Taliban suka bayhanawa kafar yada labarai ta BBC
.
Shugaban Gwamnatin Taliban Hibatullah Akhundzada ya bayyana cewa, daruruwar gidaje sun lalace yayin da adadin wadanda shuka mutu ke cigaba karuwa

Wannan dai shine karo iftila’in girgizar kasar itace dai mafi girma da kasar ta fuskata cikin sama da shekaru 20 da suka gabata.

.
Kana kakakin lardin Paktika Mohammad Amin Hafizi ya bayyanawa kafafen yada labarai cewa, kawo yanzu mutane dubu guda ne suka mutu, yayin da sana da dubu daya da dari biyar suka jikkata.

A wnai labarin kuma na daban.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Da Dumi-Dumi: Shugaba Buhari na ganawa da mambobin majalissar Zartaswa kafin ya shilla Rwanda

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yana jagorantar taron majalisar zartarwa ta tarayya na wannan mako da ke gudana a fadarsa dake Abuja.

Wadanda suka halarci taron sun hada da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo; Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari; Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha; Ministocin masana’antu, kasuwanci da zuba jari, Niyi Adebayo; Ayyuka da Gidaje, Babatunde Fashola; Mai shari’a kuma babban lauyan tarayya, Abubakar Malami.

Sauran sun hada da ministar kudi, Dr Zainab Ahmed; Ministan Muhalli, Mohammed Abdullahi; Ministan Babban Birnin Tarayya, Mohammed Bello; karamin mai kula da masana’antu, kasuwanci da zuba jari, Mariam Katagum, karamin ministan muhalli, Sharon Ikeazor, da dai sauransu.

Bayan taron da yammacin ranar Laraba, shugaban zai tashi daga Abuja zuwa Kigali na kasar Ruwanda, domin halartar taron kungiyar kasashen renon Ingila karo na 26, wanda zai gudana daga ranar 20 zuwa 26 ga watan Yuni, 2022.

Tags: AfghanistanGirgizan Kasa
ShareTweetShare
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
Labarai

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
Labarai

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka
Kasashen Ketare

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe
Labarai

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo
Labarai

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano
Labarai

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022
Next Post
Gwamnan jihar Kebbi ya amince da kudaden garatuti na naira billiyan 3 ga ma’aikatan jihar

Gwamnan jihar Kebbi ya amince da kudaden garatuti na naira billiyan 3 ga ma'aikatan jihar

IPOB, Biafra

Sai ka nuna mana inda muka lalata bututun Mai a Najeriya — IPOB ga Buhari

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Aisha Buhari Ta Goyi Bayan Kiraye-kirayen A Hukunta Wanda Ya Kashe Hanifa A Bainar Jama’a

Aisha Buhari Ta Goyi Bayan Kiraye-kirayen A Hukunta Wanda Ya Kashe Hanifa A Bainar Jama’a

January 24, 2022
Wani Kansilan A Jihar Delta Yarasu Bayan Harin Da Ake Zargin Makiyaya Ne Suka Kai Masa

Wani Kansilan A Jihar Delta Yarasu Bayan Harin Da Ake Zargin Makiyaya Ne Suka Kai Masa

December 16, 2021

Wata Mata Ta Chakawa Mijin Ta Wuka A Kirji

June 30, 2019

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    697 shares
    Share 279 Tweet 174
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    40 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    6 shares
    Share 2 Tweet 2
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
  • Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
  • Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In