An ayyana gwamna Seyi Makinde a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Oyo da aka gudanar ranar Asabar kamar yadda Daily Trust ta rawaito.
Makinde wanda dan takarar jam’iyyar PDP ne ya doke Teslim Folarin na jam’iyyar APC da Adebayo Adelabu na jam’iyyar Accord inda ya lashe zaben.
KARANTA WANNAN LABARIN: INEC Ta Sanar Da Sakamakon Zaben Kananan Hukumomin Adamawa 10
Sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta sanar, Farfesa Adebayo Simeon Bamire,yace Makinde ya samu kuri’u 563,756 inda ya doke abokin hamayyarsa Folarin wanda ya samu kuri’u 256,685.
Ga yadda cikakkun bayanai na sakamakon zaben suke:
A 38357
AA387
AAC 524
ADC2407
ADP 2512
APC 256685
APGA 627
BP 101
LP 1500
NNPP 964
NRM 1709
PDP 563756
SDP 2834
Jimlar Ingantattun Kuri’u:guda 874672
Ƙuri’un da aka ƙi amincewa dasu: 14920
Jimlar adadin masu Zabe 889592
A wani labarin kuma, Dikko Radda Na Gab Da Lashe Kujerar Gwamnan Jihar Katsina
1. Ƙaramar hukumar Rimi.
APC 28,202
PDP 13,323
2. Ƙaramar hukumar Safana.
APC 15,417
PDP 11,350
3. Ƙaramar hukumar Funtua
APC 31,924,
PDP 19,849
4. Ƙaramar hukumar
Sabuwa
APC 16,224
PDP 11,340