• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Da Dumi-Duminsa: Sheikh Aisami: Rundunar Soja Ta Kori Jami’anta Guda Biyu

Rundunar sojojin Najeriya ta kori wasu Jami'anta guda biyu bisa wasu laifuka biyu da ake zarginsu da aikatawa......

Nura Ahmad Hassan by Nura Ahmad Hassan
August 27, 2022
in Labarai, Tsaro
Reading Time: 1 min read
71 3
0
Da Dumi-Duminsa: Sheikh Aisami: Rundunar Soja Ta Kori Jami’anta Guda Biyu
102
SHARES
924
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rundunar sojin Najeriya ta kori wasu sojoji biyu da ke aiki da bataliya ta 241 da ke Nguru a jihar Yobe bayan samunsu da laifuka guda biyu.

A cewar Mukaddashin Kwamandan Bataliyar, Laftanal Kanal Ibrahim Abdullahi Osabo, an samu wadanda ake zargin da laifuka biyu; wato: rashin yin aikin soja; da kuma nuna son zuciya ga horon yin hidima, kamar yadda DAILYPOST ta bayyana.

Karanta kuma: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Dakatar Da Jami’anta Guda Biyu

Wadanda ake zargin dai an rage musu mukamansu daga ma’aikatan kofur zuwa na sirri kafin sallamar su gaba daya.

Dimokuradiyya ta rawaito cewa, Idan ba a manta ba, ‘yan sanda a jihar Yobe sun kama Lance Kofur John Gabriel mai lamba N/A13/69/1522 da Lance Kofur Adamu Gideon N/A13/70/6552 da ke aiki da 241 Recce Battalion, da ke Nguru, a jihar Yobe bayan da ake zargin sun kashe wani shahararren Malamin addinin musulunci, Sheikh Goni Aisami cikin ruwan sanyi.

A wani labarin kuma: An Kori Wani Jami’in Ɗan Sanda Daga Aiki, Bayan Lakaɗawa Wani Na Jaki

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kori wani jami’inta, mai suna Liyomo Okoi bisa laifin yi wa wani mutum Lakadawa wani mutum na jaki.

An kama jami’in da aka kora a wani faifan bidiyo a ranar 31 ga Yuli, 2022 inda yake dukan wani mutum da adda.

Previous Post

TikTok: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Dakatar Da Jami’anta Guda Biyu

Next Post

Rikicin PDP: Ayu Zai Sauka, Tsagin Wike Za Su Fitar Da Shugaban Jam’iyya

Next Post
Rikicin PDP: Ayu Zai Sauka, Tsagin Wike Za Su Fitar Da Shugaban Jam’iyya

Rikicin PDP: Ayu Zai Sauka, Tsagin Wike Za Su Fitar Da Shugaban Jam'iyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Hatimin APC da PDP

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai
Labarai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC
Labarai

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Hatimin APC da PDP

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP
  • Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha
  • NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In