No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Da-Dumi:Dumi: Zanga-Zanga Ta Barke A Jihar Sokoto, Kan Kama Wadanda Ake Zargi Da Kashe Deborah

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
May 14, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
3 0
0
Da-Dumi:Dumi: Zanga-Zanga Ta Barke A Jihar Sokoto, Kan Kama Wadanda Ake Zargi Da Kashe Deborah

RELATED POSTS

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022

An samu tashin hankali a wasu sassan jihar Sokoto a ranar Asabar din Nan, yayin da masu zanga-zangar suka bazama kan tituna domin sakin wadanda kama wasu da ake zargi da hannu a kisan wata daliba da ake zargin sun yi batanci.

Jaridar Dimokuradiyya ta ruwaito, yadda aka kashe Deborah Samuel, daliba mai mataki aji na 200level a Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari da ke Sokoto, bisa zarginta da aikata sabo.

Masu zanga-zangar sun yi amfani da kwalaye masu rubuce-rubuce kamar, “Ku saki ‘yan uwanmu Musulmi”, Musulmi ba ‘yan ta’adda ba ne, da dai sauransu.

Gabanin zanga-zangar dai an jibge jami’an tsaro a wurare masu muhimmanci da suka hada da fadar Sarkin Musulmi.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Da yake tsokaci a shafukan sada zumunta, wani Jefiter John, ya nemi mazauna yankin da su kasance a gida kuma su guji wuraren da masu zanga-zangar suke.

Wani mai amfani da shafukan sada zumunta ya nemi gwamnati da ta ayyana dokar hana fita domin samun zaman lafiya.

An fara samun matsala ne bayan da marigayiyar ta yi kalaman batanci a wani group na WhatsApp da abokan karatunta suke ciki.

“Jami’an tsaron kwalejin sun shiga tsakani ne ta hanyar garzaya da ita ofishinsu amma dalibai sun Fi karfinso, inda daga bisani suka kashe ta suka banka mata wuta,” wata majiya ta shaida wa Jaridar Daily Trust.

Gwamna Aminu Tambuwal ya gana da malaman addini a ranar Juma’a domin kwantar da tarzoma.

Tags: Jihar SokotoZanga-zanga
Share2Tweet1Share
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
Labarai

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
Labarai

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
Labarai

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni
Labarai

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Next Post
Da Dumi-duminsa: Gwamna Tambuwal Ya Sanya Dokar Hana Fita Ta Sa’o’i 24 A Birnin Sokoto

Da Dumi-duminsa: Gwamna Tambuwal Ya Sanya Dokar Hana Fita Ta Sa'o'i 24 A Birnin Sokoto

An Nada Sheikh Mohamed Bin Zayed Sabon Shugaban Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa

An Nada Sheikh Mohamed Bin Zayed Sabon Shugaban Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Gwamnonin Kudu Maso Kudu

Gwamnonin Kudu Maso Kudu sun amince jahohi su riƙa karɓar kuɗaɗen haraji na VAT

October 5, 2021
Yanzu:Yanzu: Gwamnatin Kaduna Zata Kori Malaman Firamare 233 Daga Aikin su

Yanzu:Yanzu: Gwamnatin Kaduna Zata Kori Malaman Firamare 233 Daga Aikin su

December 2, 2021

‘Yan Tanzania Na Yin Ban Kwana Da Tsohon Shugaban Kasar Magufuli

March 20, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
  • Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In