Rahotannin da jaridar Dimokuradiyya ta tattara na nuni da cewa akalla mutane 1483 ne suka kamu da cutar COVID-19 a ranar 22 ga watan Janairun 2020 a Nigeria.
Bayanin hakan ya fito ne daga cikin wata sanarwa da hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta fitar a shafinta na Twitter a daren ranar.
Kamar yadda alkaluman da hukumar ta fitar suka nuna, sabbin mutane 545 ne suka kamu da cutar daga jihar Kaduna, yayin da mutane 235 suka kamu a babban birnin tarayya Abuja, sai kuma 127 daga jihar Filato da kuma 80 daga Nasarawa, sai 72 daga Oyo.
KARANTA WANNAN: Babbar matsalar da Real Madrid za ta fuskanta: Zidane ya kamu da COVID-19
Ga jaddawalin adadin mutanen da suka kamu daga kowacce jiha.
Kaduna-545
FCT-235
Plateau-127
Nasarawa-80
Oyo-72
Delta-65
Rivers-64
Kano-46
Ogun-46
Bayelsa-30
Gombe-30
Abia-28
Osun-27
Edo-25
Ondo-14
Sokoto-12
Zamfara-10
Bauchi-8
Imo-5
Jigawa-4
Ekiti-4
Borno-4
Niger-2
1483 new cases of #COVID19Nigeria;
Kaduna-545
FCT-235
Plateau-127
Nasarawa-80
Oyo-72
Delta-65
Rivers-64
Kano-46
Ogun-46
Bayelsa-30
Gombe-30
Abia-28
Osun-27
Edo-25
Ondo-14
Sokoto-12
Zamfara-10
Bauchi-8
Imo-5
Jigawa-4
Ekiti-4
Borno-4
Niger-2 pic.twitter.com/ln5XAZeTJw— NCDC (@NCDCgov) January 22, 2021
Hakan na nufi da cewa, mutane 118, 138 suka kamu da cutar COVID-19 a Nigeria tun bayan barkewarta a shekarar da ta gabata, inda mutane 94, 150 suka warke daga cutar yayin da 1, 490 suka mutu sanadin cutar.