• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, September 26, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

‘Da Hadin Kan Rasha, Nijeriya Za Ta Gama Da Boko Haram’

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
October 12, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Muhammad Muhammad

Wani rahoto da Jaridar Daily Correspondents ta labarto ya nuna cewa; shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi hadin kan shugaban Rasha, Vladimir Putin domin ya taimaka masa musamman ta bangaren soji wajen kawo karshen ‘yan ta’addan Boko Haram arewa maso gabashin Nijeriya.

Rahoto daga kafar watsa labaran Rasha ta Kremlin’s RIA, wanda kamfanin dillancin labarai na Reuters ya labarto, an bayyana cewa; shugaban kasa Buhari zai sanya hannu a wata yarjejeniya da kasar Rasha a birnin Sochi na kasar kafin karshen watan Oktoba.

Inda shi kuma Jakadan Nijeriya a Rasha, Stephen Ogbah ya ce yana fatan da hadin kan Rasha, Nijeriya ta gama da ‘yan ta’addan Boko Haram.

Inda ya ce; “ina da kwarin guiwa Nijeriya za ta kawo karshen Boko Haram idan har Rasha ta amince za ta tallafa wajen kawo karshen Boko Haram din musamman idan aka yi duba da kwarewarsu wajen yakar ‘yan ta’adda a Siriya.” In ji shi.

Ogbah ya ci gaba da cewa; Nijeriya tana sha’awar siyen tankokin yaki da jiragen yaki da sauran kayayyakin yaki na soji daga kasar Rasha, inda ya ce; tuni ma aka rubuta bukatar hakan.

Previous Post

Sarauniyar Kyau A Nijeriya Ta 2019

Next Post

Zamu Iya Kawo Karshen Boko Haram A Miniti 15, In Ji Rundunar Soji

Next Post

Zamu Iya Kawo Karshen Boko Haram A Miniti 15, In Ji Rundunar Soji

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2705 shares
    Share 1082 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2411 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2198 shares
    Share 879 Tweet 550
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2078 shares
    Share 831 Tweet 520
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1503 shares
    Share 601 Tweet 376
Wata Budurwa Ta Fada Komar ‘Yan Sanda Kan Zargin Shekawa Saurayi Tafashasshen Ruwan Shayi

Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki

September 26, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Wata Budurwa Ta Fada Komar ‘Yan Sanda Kan Zargin Shekawa Saurayi Tafashasshen Ruwan Shayi
Rikicin Duniya

Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki

September 26, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN
Labarai

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal
Labarai

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023
Wata Budurwa Ta Fada Komar ‘Yan Sanda Kan Zargin Shekawa Saurayi Tafashasshen Ruwan Shayi

Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki

September 26, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN

September 26, 2023
Nigerian Court of Appeal

Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

September 26, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Kano: ‘Yan Sanda Sun Kame Wani Mutum Bisa Laifin Sace Wayoyin Jama’a 890 da Sauran Kayayyaki
  • Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Cardoso a Matsayin Gwamnan CBN
  • Muna da ƙararraki 39,526 da ke jiran mu yanzu haka – Shugabar Kotun ɗaukaka ƙara

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In