• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, April 2, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

DAGA KAFIN MU GAMA BINKICE, AN NEMI SHANU SAMA DA 31 AN RASA A HANNUN ‘YAN SANDAN JIHAR KADUNA

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
April 12, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
2
SHARES
14
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Aliyu muhammad, kaduna

JARIDAR DIMOKURADIYYA: Shekara daya kenan da wasu watanni ‘yan sanda suka je Rugarmu suka kore shanu na har 31 da tumaki 4″ Inji Wani Bafilatani mai Suna Ibrahim, dake garin kaban cikin karamar hukumar Igabi a jihar kaduna.

Ibrahim Yace sun zo ne da sunan suna neman ‘da na mai suna Habu, kuma basu sameshi ba sai suka koro shanu na, lokacin da ‘yan sanda suka koro shanun kuwa ‘ya’yana Abdulhamidu, da sulaiman, da matata Hafsatu, sun biyo wajen ‘yan sanda domin jin dalilin kama shanun suma sai aka kamasu aka tsare har saida aka karbi sama da dubu dari hudu kafin aka sake su.

Alhaji Ibrahim, ya kara da cewa “lokacin da wannan abin ya faru ina fama da ciwon ido anyimin aiki a asibiti shi yasa ban samu zuwa wajen ‘yan sanda ba sai na tura yara amma aka kamasu aka garkame” a cewar shi.

Alhaji Ibrahim Dan filani, shekarun sa 80 a duniya ya shaidawa manema labarai cewa sun je wajen ‘yan sanda har sun gaji domin a basu shanun su amma ‘yan sanda sai kudadensu kawai suke karba da sunan za’a basu dukiyarsu amma har yanzu babu labari.

Ya kara da cewa kasan mu Fulani, babu wani abu da muka sani idan ba shanu ba raba Bafillatani da shanu da “yan sanda suke yi shine yake kawo filani suna shiga harka ta banza”

“Yace shi shanunsa babu na sata a ciki kuma tun lokacin da ‘yan sanda suka koromasa shanu yau shekara daya kenan babu wani mutun da yazo ya nuna cewa shanun sa ne, kuma har kotu ta bada humarnin a kawo shanun Gabanta amma ‘yan sanda sunyi biris da maganar kotu.

Sai dai a ta bakin bangaren ‘yan sandan kuwa jami’in hulda da jama’a na ‘yan sanda a kaduna D S P Yakubu Sabo, yace yana kan binciken wannan Al’amari kuma yace zai bani hadin kai domin kara gano gaskiyar wannan batu.

A Karshe Alhaji Ibrahim, yayi kira ga shugaban ‘yan sanda na kasa da ya sanya baki a basu dukiyarsu domin kada yaransa su fada wata hanya ta banza.

Previous Post

Majalisar Dattijai Ta Amince Da Kafa Jami’ar Aikin Gona A Zuru

Next Post

Kwana Biyu Muka Baka Kai Mana Bayani -Majalisa

Next Post

Kwana Biyu Muka Baka Kai Mana Bayani -Majalisa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2507 shares
    Share 1003 Tweet 627
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2279 shares
    Share 912 Tweet 570
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2051 shares
    Share 820 Tweet 513
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1766 shares
    Share 706 Tweet 442
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1390 shares
    Share 556 Tweet 348
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

April 2, 2023
Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

April 2, 2023
Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

April 1, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
Labarai

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8
Labarai

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
  • Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
  • Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In