No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Kiwon Lafiya

Dalilin Da Na Ƙi Fita Jinya Ketare —Osinbajo

Majiyar Jaridar Dimokuraɗiyya ta ruwaito cewa, a karshen makon ne nan aka kwantar da Mataimakin Shugaban Kasar saboda wani rauni da ya samu a kafarsa yayin buga wasan Squash....

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
July 19, 2022
in Kiwon Lafiya, Labarai
Reading Time: 1 min read
3 0
0
Yemi Osinbajo

Yemi Osinbajo

Dalilin Da Na Ƙi Fita Jinya Ketare —Osinbajo

RELATED POSTS

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

August 11, 2022
Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022

Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana dalilinsa na kin fita kasar waje domin yin jinyar gurdewar da ya yi a kafa yayin motsa jiki.

Majiyar Jaridar Dimokuraɗiyya ta ruwaito cewa, a karshen makon ne nan aka kwantar da Mataimakin Shugaban Kasar saboda wani rauni da ya samu a kafarsa yayin buga wasan Squash, lamarin da ya kai ga an yi masa tiyata..

Yemi Osinbajo
Yemi Osinbajo

KARANTA WANNAN LABARIN: Osun: Adeleke ya buɗe ta a fai-fai kan batun taimakon Ministan Buhari

A wata hirarsa da Muryar Amurka, hadimin Mataimakin Shugaban Kasar kan Harkokin Siyasa, Abdulrahman Bappah Yola, ya bayyana cewa, Osinbajo ya zabi likitocin Najeriya su duba shi don gwada misali da amincewa da kwarewar su.

A cewar Abdulrahaman Bappah, kwararrun likitoci shida ne suka yi wa ubangidansa tiyata a wani asibiti da ke Birkin Ikko da aka kammala cikin nasara.

Ya ce kwararrun likitoci 6 da suka hada na kashi da masu kashe radadin ciwo ne suka yi wa Mataimakin Shugaban Kasar aiki a asibitin Duchess da ke Ikeja a Legas.

Buy JNews
ADVERTISEMENT
Tags: Kasashen ketareOsinbajo
Share2Tweet1Share
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
Labarai

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

August 11, 2022
Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
Labarai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna
Labarai

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya
Labarai

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni
Labarai

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24
Kasuwanci

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022
Next Post
Tinubu, Atiku, Peter Obi

Ku sanya buƙatar kafa Ma'aikatar Dabbobi, wasu buƙatu namu, ko ku rasa ƙuri'un mu - Fulani Ga Ƴan Takara

Ƴan Sanda sun Kama Manyan Masu Laifi 42 a Adamawa

Ƴan Sanda sun Kama Manyan Masu Laifi 42 a Adamawa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Sadiq Umar ya lashe kyautar gwarzon dan wasa na watan Fabarairu a kasar Spain

Sadiq Umar ya lashe kyautar gwarzon dan wasa na watan Fabarairu a kasar Spain

March 12, 2022
An Kashe Mutane Bakwai Tare Da Jikkata Wasu A Kasuwar Al’ummar Jihar Filato

Yanzu-yanzu: ‘Yan Bindiga Sun Kutsa Kai Cikin Asibitin Adamawa, Sun Sace Likita

December 14, 2021
INEC ta sanar da 25 ga Watan Fabrairu a Matsayin ranar da zata gudanar da zaɓen Shugaban Ƙasa

INEC ta sanar da 25 ga Watan Fabrairu a Matsayin ranar da zata gudanar da zaɓen Shugaban Ƙasa

February 26, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    932 shares
    Share 373 Tweet 233
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    30 shares
    Share 12 Tweet 8
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    717 shares
    Share 287 Tweet 179
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
  • Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
  • Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In