• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Dalilin Da Yasa Buhari Ya Amince Da Cire Wasu Kudaden Kwanaki Kadan Kafin Saukarsa A Mulki – FG

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
May 25, 2023
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
3 0
0
Buhari ya rattaba hannu kan dokar da ta tilasta wa Tinubu nada ministoci cikin kwanaki 60
4
SHARES
36
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

 

A ranar Laraba Fadar shugaban kasa, ta bayyana cewa, Shugaba Muhamamdu Buhari ya ba da umarnin cire wasu kudade kwanaki kalilan kafin mika mulki ga shugaba mai jiran Gado Bola Tinubu, saboda gwamnatin na bukatar kudi domin biyan wasu basussuka. Kamar yadda Channels TV ta ruwaito.

Mataimaki na mussamman ga shugaban kan Kafafen yaɗa labarai, Femi Adesina ne ya bayyana hakan yayin da yake jawabi a cikin shirin siyasa na gidan Telebijin na Channels mai suna Politics Today” yayin da ake karin haske akan ayyukan da gwamnatin shugaba Buhari ta aiwatar a cikin shekaru 8.

KARANTA WANNAN LABARIN: Bankuna Yanzu Zasu Iya Bayar Da Katin Ƙasa — FG

A ranar Laraba da ta gabata ne shugaba Buhari ya aike wa majalisar Dattijai takar da neman amincewa kan biyan bashin wasu kuɗaɗe da suka kai Dalar Amurka Miliyan dari biyar da sittin da shida da ɗigo bakwai (566.67) da wasu Yuro dubu Tamanin da takwas da dari biyar da ashirin da shida, da kuma wani bashin da ya kai Naira biliyan 226.

Gidàn Telebijin na Channels ya rawaito cewa gwamnatin Tarraya ce keda mallakin kuɗaɗen.

Shugaban Majalisar Dattijai ta ƙasa , Ahmed Lawan ne ya karanta wasikar shugaban kasan yayin zaman majalisar da ka gudanar a ranar Laraba.

Wannan na zuwa ne bayan shafe wata huɗu da aka bada rahotonni makaman ta wannan guda 648 daga ɓangaren shugaban ƙasa da kuma wasu Ma’aakatun gwamamnati.

To sai dai Shugaba Buhari ya kasa rusa majalisar zartarwa ta ƙasa a zaman ƙarshen na Majlisar da gudana a ranar Assabar, koda yake Adesina yace babu wata doka da tace dole ne shugaban ƙasa ya rusa majalisar zartarwa sa a zaman ƙarshe na majalisar.

Mataimaki ga Shugaban kasar yace gwamamnatin shugaba Buhari bata yaƙar masu faɗin ra’ayinsu , inda ya ƙara da cewa suna karɓa tare da Mutun ta kowanne irin ra’ayi.

Yace masu suka suna da incin akan ra’ayoyin su , Adesina ya bayyana cewa akwai bayyanai da a ka wallafa wadanda ke nuni da cewa gwamnatin tayi aiki tuƙuru kuma ta cimma nasarori da dama.

A wani cigaban kuma, Aikin Hajji: Alhazan Najeriya Zasu Ci Abincin Gida A Saudiyya — NAHCON

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta tabbatar wa alhazan Najeriya cewa za a ciyar da su abinci na gida yayin gudanar da aikin hajji a kasar Saudiyya. Kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

Da yake jawabi yayin kaddamar da jigilar maniyyatan Najeriya a ranar Alhamis, Shugaban Hukumar NAHCON, Zikrullah Hassan ya ce, mahajjata ka iya samun amincin da suke so a yayin aikin.

Tags: BuhariFG
Previous Post

Aikin Hajji: Alhazan Najeriya Zasu Ci Abincin Gida A Saudiyya — NAHCON

Next Post

Matatar Man Dangote Zata Samar Da Dala Biliyan 21, Matasa Sama Da 100,000 Za su Sami Aiki

Next Post
Matatar Man Dangote Za Ta Taimaka Wajan Inganta Wutar Lantarki A Nahiyar Afrika–Shugaban Senegal

Matatar Man Dangote Zata Samar Da Dala Biliyan 21, Matasa Sama Da 100,000 Za su Sami Aiki

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafin Fetur: Kuyiwa Allah Kada Ku Tafi Yajin Aiki, Ndume Ya Roki NLC

June 4, 2023
Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

June 4, 2023
Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
Labarai

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi
Labarai

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
  • Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
  • Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In