• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

‘Dan Jarida Ya Horar Da Mutum 150 A Jos Kan Aikin Jarida

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
November 12, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
1
SHARES
7
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wani dan jarida mazaunin garin Jos, Samson Omale ya shirya wani taron yini daya inda ya horar da abokan aikinshi 150 a kan aikin jarida a zamanance a garin na Jos.

Da yake magana a wajen taron a ranar Litinin, Omale wanda ma’aikaci ne a kamfanin Silverbird ya ce a yi haka ne saboda ya koyar da abokan aikinshi koyon aikin jaridar zamani. Ya kuma kara da cewa taron kyauta ne, kuma ya yi haka ne sakamakon soyayyar da yake yi wa aikin jarida.

Ya ce shi ma ya mori irin wadannan tarukan a cikin gida Nijeriya da kuma kasashen waje, shi  yasa ya ga akwai bukatar ya koyar da wasu.

“Aikin jaridar zamani shi ne abin da ake yayi yanzu, ya mamaye ko ina a duniyar aikin jarida.

“Amma abin takaici, da yawan abokan aikinmu basu da sanin haka. Kuma basu san ya za a yi su sani ba. Wasu ne suka horar damu; saboda soyayya ta da aikin sai na shirya wannan taron a matsayin wata hanya na bada nawa gudumawar da tsarin da ya horar dani,”inji shi.

Omale ya ce kudin da ya kasha wajen shirya taron daga aljihunshi ya samar, sannan kuma da wasu kudade da matarshi ta taimaka mishi dasu. “Babu wanda ya bani ko sisi na wannan aikin. Kudina ne da kuma taimakon matata,” a cewarshi.

Ya kuma yi kira da sauran ‘yan jarida da su nemi hanyar bada tasu gudumawar ta hanyar horar da ‘yan jarida masu tasowa akan sababbin abubuwa a fagen na aikin jarida.

Previous Post

‘Yan Bindiga Sun Sace Malamin Jami’ar ABU Zariya A Kaduna

Next Post

Gwamnan Zamfara Ya Taya Al’ummar Musulmi Murnar Maulidi

Next Post

Gwamnan Zamfara Ya Taya Al’ummar Musulmi Murnar Maulidi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafin Fetur: Kuyiwa Allah Kada Ku Tafi Yajin Aiki, Ndume Ya Roki NLC

June 4, 2023
Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

June 4, 2023
Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
Labarai

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi
Labarai

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
  • Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
  • Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In