• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, December 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Dan Shekara 38 Ya Zama Shugaban Kasar Salvador

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 1, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
0
1
SHARES
8
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A yau asabar aka rantsar da sabon Shugaban kasar Salvador Nayib Bukele mai shekara 38 da ya yi nasara a zagayen farko tare da lashen zaben Shugabancin kasar da kuri’u kashi 53 cikin dari da aka kada a zaben watan Fabrairu. Kasar na daga cikin kasashen da cin hanci da rashawa ya yiwa katutu, Shugabannin kasashen da suka taba rike muakamin shugabanci na fuskantar tuhuma biyo bayan samun su da laifin azurta kan su ta hanyar da ba ta dace ba. A wannan bikin da ya gudana babban birnin kasar San Salvador, dubban ‘yan kasar suka fito domin sake jaddada goyan bayan su yayin da manazarta ke bayyana cewa kalubalen dake gaban sabon Shugaban kasar za su hada da yaki da cin hanci da karbar rashawa daga jami’an gwamnati.

Previous Post

A Gaggauta Sanya Dokar Ta Baci A Fannin Ilimin Jihar Bauchi Don Farfado Da Shi -Ancopss

Next Post

Yau Za A Buga Wasan Karshe Na Gasar Kofin Zakarun Turai

Next Post

Yau Za A Buga Wasan Karshe Na Gasar Kofin Zakarun Turai

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2748 shares
    Share 1099 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2440 shares
    Share 976 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2225 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2146 shares
    Share 858 Tweet 537
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

December 4, 2023
Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

December 4, 2023
Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

December 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Gwamnatin Benue ta Yi Watsi da Gargadin Majalisar Dattawa, ta Tabbatar da Kwamitocin Riko

Da Dumi-Dumi: Gwamnatin Benue ta Yi Watsi da Gargadin Majalisar Dattawa, ta Tabbatar da Kwamitocin Riko

December 4, 2023
Mataimakin Shugaban Majalisa, Kalu Ya Gargadi Matasa Game da Garkuwa da Mutane, Tayar da Zaune Tsaye

Mataimakin Shugaban Majalisa, Kalu Ya Gargadi Matasa Game da Garkuwa da Mutane, Tayar da Zaune Tsaye

December 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Bayan Zanga-Zangar Dalibai Jami’ar ATBU ta Rufe Harabarta

Da Dumi-Dumi: Bayan Zanga-Zangar Dalibai Jami’ar ATBU ta Rufe Harabarta

December 4, 2023
Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni
Labarai

Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

December 4, 2023
Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa
Labarai

Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

December 4, 2023
Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai
Labarai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

December 4, 2023
Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

December 4, 2023
Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

December 4, 2023
Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

December 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni
  • Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa
  • Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In