
Dan wasan kwallon najeriya Abdullahi Shehu ya auri wata yar shirin fim.
Jaridar Legit ta ruwaito. Abdullahi shuhu dai ya Kara aure ne in da ya gamu da Naja’atu Muhammad Suleiman cikin ruwan sanyi.
Babban abokin Ahmad Musa ya harci daurin auren a jiya Juma’a bayan an sakko masallacin Juma’a.
KARANTA:-Ina samun dubu 400,000 a duk wata, WANI Matashi Mai sayarwa barayi biredi
Dan wasan baya na Omonia ya koma bugawa Najeriya kwallo bayan ya shafe shekaru biyu baya tare dan su.
Abdullahi shuhu dai ya gwamgwaje da Amaryarsa Naja’atu Muhammad Suleiman inda babban abokinsa Ahmad Musa Wanda tunda dadewa suke tare a kasar waje.
Dan wasan Mai shekaru ashirin da takwas ya wallafa a shafin sa Mai mabiya dubu dari da casa’in da uku yana cewa “ALHAMDULILLAH” Yana Mai nuna godiaya.
Dan wasan Yana cikin farin cikin lokacin da ya dora hotonsa da abokinsa Ahamad Musa.
Dan wasan dai yayi aure tun can a baya Yana da Diya Mai suna Sumayya .
Comments 1