• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Daraja Sarakuna Zai Taimaka Wajen Magance Matsalar Tsaro, Inji Marafan Jere

Alhaji Abubakar Tambuwal, Marafan Jere kuma Dallatun Tafa a yayin da yake zantawa da manema labarai a fadarsa dake garin Tafa karamar hukumar Kagarko ta jihar Kaduna. Tunda fari ya yi addu'a ne ta musamman ga mai girma Gwamnan jihar Kaduna Malam Ahmed Nasiru El-Rufa'i.

Muhammad A. Said by Muhammad A. Said
November 11, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
Daraja Sarakuna Zai Taimaka Wajen Magance Matsalar Tsaro, Inji Marafan Jere
3
SHARES
25
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter
Alhaji Abubakar Tambuwal, Marafan Jere kuma Dallatun Tafa a yayin da yake zantawa da manema labarai a fadarsa dake garin Tafa karamar hukumar Kagarko ta jihar Kaduna. Tunda fari ya yi addu’a ne ta musamman ga mai girma Gwamnan jihar Kaduna Malam Ahmed Nasiru El-Rufa’i.
Basaraken kuma ya yi jinjina sosai ga jama’ar jihar Kaduna musulmai da kiristoci wajalen amincewa da juna a bangaren zaman lafiya.
Alhaji Abubakar Tambuwal ya nuna kokarin da Sarakuna suke yi a bangaren samar da zaman lafiya a dukkan kasa baki daya. Don haka ne ma ya yi jinjina ga masarautan Jere karkashin jagorancin Mai Martaba Sarkin Na Jeren.
Ya ce ba ya ga sanin iya mulki da son jama’a na masarautarsa ta Jere ta bada damar kawo hanyar ci gaban yankin a bangarori daban daban musamman bangaren tsaro da harkar Ilmi da samawa matasa aikin dogaro da kai.
Basaraken ya yi misali da gagarumin sauyi da aka samu a garin Tafa a bangaren daidaita rayuwar jama’a.
Ya ce a lokutan baya garin Tafa ya yi kaurin suna da ya kai ga matafiya basa son tsayawa amma yanzu cikin ikon Allah da tallafawar Sarakuna da kungiyoyi masu zaman kansu komai ya canza. Bisa hakan ne Basaraken ya yi kira na musamman ga Gwamnatin jiha da na Tarayya da su karawa Sarakuna karfi domin magance sha’anin tsaro dake addabar Arewacin Nijeriya.
Ya ce idan Sarakuna suka sami karfi to tabbas tsaro zai samu a kasa baki daya ya ce idan aka duba Sarakuna sun fi kusa da jama’a don haka idan suka samu karfi to za a sami canji sosai.
Haka zalika Basaraken ya yi kira ga gwamnatin jihar Kaduna da ta kara fadin masarautar ta Jere domin ci gaban kasar ta Jere.
Ya ce bisa ga yawan jama’ar dake a kasar da karamar hukumar ya kamata a sami Karin masarautu. Ya ce hakan zai kara kawo hadin kai da samun ci gaban kasa.
Alhaji Abubakar Tanbuwal ya yi fatan alheri ga dukkan jama’ar masarautar Jere da Garin Tafa baki daya.
Shima Tafidan Marafan Jere Alhaji Garba Abdullahi mai shago a lokacin da manema labaran suka ziyarci fadar Marafan Jere ya yi godiya ne da addu’a ta musamman da masarautar ta Jere da fadar ta Marafan Jere Alhaji Abubakar Tambuwal, ya ce mutum ne mai kishin kasa da rayuwar al’umma.
Shima shugaban PCRC na yankin Tafa Malam Usman Abdul-Mumin shima ya jinjinawa fadar  mai girma Marafar Jere Alhaji Abubakar Tambuwal game da kishin kasa da al’ummar da yake tare da su kuma ya tabbatar da yana taimako ga al’umma baki daya.
Malam Zakariyya Alhasan na daga cikin malaman dake bayar da gudummwa a garin na Tafa shima godiya ya yi da ziyarar manema labarai fadar Marafan na Jere.
Karshe Limamin fadar Marafan na Jere Alhaji Abubakar Tambuwal, Malam Abdullahi Adamu ya yi addu’ar samun zaman lafiya ga fadar mai girma Marafan Alhaji Abubakar Tanbuwal da kasa baki daya.
Bincike ya tabbatar da cewa Alhaji Abubakar Tambuwal shi ya kawo makarantar Firamare a garin Tafa domin ci gaban al’umma.
Haka zalika Alhaji Abubakar Tambuwal bincike ya tabbatar da cewa shi ya kawo ofisoshin ‘yan sanda na farko a garin Tafa dake karamar hukumar Kagarko ta jihar Kaduna.
Previous Post

Yan Sanda Sun Baje Kolin Masu Garkuwa Da Mutane 15, Tare da Kwato Shanu 500 A Neja

Next Post

‘Yan Sanda Sun Cafke Mutane Bakwai Masu Satar Karafan Jirgin Kasa A Jihar Rivers

Next Post
‘Yan Sanda Sun Cafke  Mutane Bakwai Masu Satar Karafan Jirgin Kasa A Jihar Rivers

'Yan Sanda Sun Cafke Mutane Bakwai Masu Satar Karafan Jirgin Kasa A Jihar Rivers

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

March 27, 2023
Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

March 27, 2023
Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
Labarai

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
Labarai

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami
Labarai

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
  • An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
  • Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In