Dan fulani ne ya shiga mota LUxurious daga Aba zuwa Yola, Suna cikin tafiya motar ta kwace, mutanen ciki sai kiran JESUS suke yi, Dan fulani ma yana ta kiran JESUS! Da motar ta dawo daidai sai wata mata Igbo tace “meyasa baka kira Allanka bab kake kiran JESUS?”.
Sai danfulani yace “shegiya shashasha aini na zata JESUS sunan direban motar NE….
Wannan labarai akwai ban dariya sosai