Daga Sulaiman Umar AC
Wani dan siyasa ne ya je wani kauye kamfen; sai ya tambaye su matsalolinsu. Suka ce manyan matsalolinmu guda biyu ne!
Ta farko: Muna da asibiti amma ba likitoci. Nan take sai dan siyasar ya fito da wayarsa yana calling na karya, bayan ya gama wayar; sai yace da su gobe za a turo maku likita. Mi ye matsalarku ta biyu?
Suka ce matsalarmu ta biyu itace; babu network agarinmu baki daya.