No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Davido ya bada tallafin karatu ga wani Ɗalibi a Ghana

Fitaccen Mawaƙi a Najeriya Davido ya bada tallafin karatu ta shekara biyar ga wani Ɗalibi ɗan Asalin Ƙasar Ghana, wanda bai samu damar cigaba da karatun sa

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
June 23, 2022
in Labarai, Tsaro
Reading Time: 1 min read
1 0
1
Davido ya bada tallafin karatu ga wani Ɗalibi a Ghana

Davido ya bada tallafin karatu ga wani Ɗalibi a Ghana

RELATED POSTS

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022

Fitaccen Mawaƙi a Najeriya Davido ya bada tallafin karatu ta shekara biyar ga wani Ɗalibi ɗan Asalin Ƙasar Ghana, wanda bai samu damar cigaba da karatun sa.

KARANTA WANNAN LABARIN: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Tabbatar Da Sace Matafiya Bakwai A Jihar Kogi

A cikin wani saƙo daya watsu a kafar Twita, wani Ɗalibi da ake kira da Morro Suleyman, daya ci sakamako mai kyau na A1 bayan ya zauna Jarabawa Ƙasashen Yammacin Afirka (WAEC) a shekarar 2021, shima bai samu damar zuwa Jami’a a dalilin matsalar kuɗi.

Mawaƙin wanda yayi kokari wajen gano yaron, ya sanar da cewa ya ga Morro Suleyma, Kuma ya bashi tallafin karatu na shekara huɗu zuwa biyar a Jami’ar Adeleke da wurin kwana da Alawus-Alawus.

David ya rubuta “mun tuntubi Suleyman wanda yake zaune a Ghana, tallafin karatu na shekara huɗu zuwa biyar a Jami’ar Adeleke, da wurin kwana, da Alawus-Alawus.

Buy JNews
ADVERTISEMENT
Tags: DavidoGhanatallafin karatu
ShareTweetShare
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
Labarai

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
Labarai

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka
Kasashen Ketare

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe
Labarai

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo
Labarai

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano
Labarai

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022
Next Post
Harin Cocin Owo: So ake a raba Najeriya — Inji Ƙungiyar Arewa

Amotekun ta kama mutanen da ake zargi da kitsa harin ta'addancin Cocin Owo

Ike Ekweremadu

Da Ɗuminsa: An Ekweremadu, Matar sa kan yunkurin canja wa Ɗan su Halitta a Landan

Comments 1

  1. Pingback: Amotekun ta kama mutanen da ake zargi da kitsa harin ta’addancin Cocin Owo - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Dambarwa Da Zaman Sulhu Akan Fim Ɗin Jersey Na Jarumi Shahid Kapoor

October 9, 2020
Hukumar NBS Ta Karawa Mai Magana Da Yawun Hukumar Matsayi, Ichedi, Da Wasu 8  Zuwa Darakta

Hukumar NBS Ta Karawa Mai Magana Da Yawun Hukumar Matsayi, Ichedi, Da Wasu 8 Zuwa Darakta

December 6, 2021
Daliban Kano 80,000 Ne Suka Sami Maki 9 A NECO – Kwamishina

Daliban Kano 80,000 Ne Suka Sami Maki 9 A NECO – Kwamishina

January 10, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    697 shares
    Share 279 Tweet 174
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    40 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    6 shares
    Share 2 Tweet 2
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
  • Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
  • Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In