• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, April 2, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Dino Melaye Ya Yi Yunkurin Hallaka Kansa Don Jefa ‘Yan Sanda Cikin Matsala, Cewar Mai Ba Da Shaida

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 18, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wani ganau mai suna Adama Mallum, a ranar Alhamis ne yake shaida wa babbar kotun a cikin birnin tarayya FCT cewar ya ji Sanata Dino Melaye da ke wakiltar Kogi ta Yamma yana shan alwashin cewar zai kashe kansa da kansa domin ya jefa ‘yan sanda cikin matsala. Mista Mallum, wanda dan sanda ne mai mukamin Insifekta kuma Direba ne, ya ce ya jiwo Melaye na wannan ikirarin ne a lokacin da ke kokarin arcewa a lokacin da ke tsare a hanun ‘yan sanda. Ya shaigar da wannan zargin nasa ne domin tabbatar wa a ci gaba da shari’ar da ke kan Melaye na kokarin kisan kai a lokacin da ya yi yunkurin arcewa daga magarkamar  ‘yan sanda hadi da lalata wa ‘yan sanda kayyakinsu. Mista Melaye yana fuskantar kararraki ne har guda shida da suka hada da kokarin kisan kai, kokarin arcewa daga hanun ‘yan sanda, hadi da lalata kayyakin ‘yan sanda. Shaidar ya shaida wa kotun cewar a wata ranar 24 ga Afirulun 2018 a lokacin da suke bakin aiki, wani dan sanda mai suna Amos Boka, mai mukamin ASP ya shaida masa za su tafi don zuwa Lakoja don yin rakiya ga tawagar Melaye da wasu jami’an ‘yan sanda zuwa Lakoja. “Muna tafiya wajajen karfe biyu na rana a daidai shataletalen Area I, wata mota fara kirar Toyota Hilud ta rufe ni, nan take na motsa ni ma, motar ta balle min mirona. “Na jiyo Sanata yana ihu ga jami’an ‘yan sanda. Sannan sai na ji sautin ya farfasa kilashin motar. “Nan da nan, sai Sanata Melaye ya yi tsalle ya fita daga motar, yana ihun cewar ba zai je Lakoja ba,” Kamar yadda ya shaida. Mai bayar da shaidar ya kuma yi zargin cewar Melaye wanda ke rike da wani abu mai kaifi a hanunsa inda ke cewa, “Sai na kashe kaina na jefa ‘yan sanda cikin mawuyacin hali,” “A wannan lokacin jami’an ‘yan sanda sun roke shi da ya koma cikin motar amma ya bijire wa hakan,” “Har ila yau, a lokacin da jama’a suka fara taruwa a wurin Area I, an umurce ni da na sanya motar a baya domin mu sake komawa ofis,” Mista Mallum ya yi zargin cewar wata farar babban mota ta rufe motar da yake tukawa. Lauyan kariya, Aled Izinyon (SAN) ya roki kotun da cewar a je wuraren adana motocin domin shi wanda ke wannan ikirarin ko zai iya gano wannan motar da yake magana a kanta.  Mai shari’a Silbanus Oriji, ya dage ci gaba da sauraron karar zuwa ranar 27 ga watan Mayu domin ci gaba.

Previous Post

Hajjin 2019: Kawamitin Tsaro Ya Fara Aiki

Next Post

Shugaba Buhari, da Uwargin sa Aisha, a Lokacin da suke Gudanar da aikin Umrah, a Masallacin Makkah.

Next Post

Shugaba Buhari, da Uwargin sa Aisha, a Lokacin da suke Gudanar da aikin Umrah, a Masallacin Makkah.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2507 shares
    Share 1003 Tweet 627
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2279 shares
    Share 912 Tweet 570
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2051 shares
    Share 820 Tweet 513
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1766 shares
    Share 706 Tweet 442
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1390 shares
    Share 556 Tweet 348
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

April 2, 2023
Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

April 2, 2023
Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

April 1, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
Labarai

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8
Labarai

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
  • Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
  • Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In