• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Wasanni

Drogba ya tsaya takarar Shugabancin hukumar ƙwallon ƙafar ƙasar Ivory Cost

abubakar by abubakar
August 5, 2020
in Wasanni
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Didier Drogba mai shekaru 42 da haihuwa a duniya, ya gabatar da shaidar takardun tsayawa takara da ya cike a hukumance tare da rakiyar ɗaruruwan magoya baya da suka yi jerin gwano, inda ya kasance mutum na 4 da ke takarar shugabancin hukumar ta kwallon kafa ta ƙasar Ivory Cost.

To sai dai babu tabbacin cewa tsohon gwarzon ɗan kwallon na Afirka zai kasance a cikin ‘yan takara na ƙarshe na zaɓen da za’a gudanar a ranar 5 ga watan Satumba shekarar nan.

Ko baya ga sharadin samun goyon bayan kungiyoyi 3 daga cikin 14 da ke fafata gasar Ligue 1 da kuma kungiyoyi 2 da ke buga kananan gasanni, wajibi ne kuma Drogba ya samu amincewa da goyon bayan ɗaya daga cikin rukunnan ƙungiyoyi na musamman, kamar masu horar da ‘yan wasa, likitoci, gungun ‘yan wasa na da da na yanzu da kuma na alkalan wasa.

Waɗannan rukunnan ba su kai ga fitowa fili suka bayyana ɗan takarar da za su goyi baya ba, haka kuma wata hukumar zaɓe ce za ta soma tantance ‘yan takarar kafin su iya tsayawa takara a zaɓen hukumar.

Ana sa ran sakamakon tantance ‘yan takarar na ƙarshe zai fito nan da kwanaki biyar, in ji mai magana da yawun hukumar kwallon kafar kasar.

Drogba ya bugawa kasarsa ta Ivor Cost wasa a gasanni 3 na cin kofin duniya, kuma sau 2 yana bugawa kasar wasa tana lashe gasar cin kofin nahiyar Afirka.

Tauraruwarsa ta haska sosai har ya yi suna a zamansa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea dake ƙasar Ingila, inda ya lashe gasannin Premier da Zakarun Turai.

Tags: African cup of nationChelseaDidier DrogbaIvory CostWorld Cup
Previous Post

Gwamnatin jihar Kano ta ci gaba da yin rabon kayan tallafi

Next Post

NNPC ta mayar da farashin Man Fetur 138.62 ga Dillalai

Next Post

NNPC ta mayar da farashin Man Fetur 138.62 ga Dillalai

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2327 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1490 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1400 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

February 7, 2023
Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

February 7, 2023
Bola Tinubu
Labarai

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
Labarai

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi
Labarai

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • 2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola
  • 2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
  • Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In