Duk tsanani duk wuya sai kabilar Igbo sun nemi ‘yan cinsu
Shugaban Yan majalissu marasa runjaye Aberibe Enyinnnaya yayi gargadin babu wani tsananin da zai hana inyamurai neman hakkin su Najeriya.
Yayi gargadi ga manya manya jam’iyyoyi guda biyu da kada sunyi amfani da wannan damar na cewa bazaayi zabe ba a ya don a Najeriya babu yankin da ya tsira daga harin.
KARANTA:- Shugaban Sojoji ya kai ziyara Rundunar 82 dake Enugu
A ranar Litini ne Abaribe ya bayyana haka ne a inda yake inda yake gabatar da bayani wajan kungiya maso bayan shugaban kasa daga yankin kudu maso Yamma. Duk da cewa kabilar Igbo an kaisu karshe a Najeriya.
Kowane Igbo yayi imani shi Dan najeriya shiysa yake nuna sha’awarsa na goyon bayan shugaban kasa daga yankin.
Don haka kada wani yace saboda rashin tsoron dake wakana a yakin ace babu wani Dan kabilar da za’a hanashi takarar shugaban kasa a shekarar 2023. Kada kuyi anfani da wannan wajan hanasu dama.
Babban Jagoran taron Kuma Dan takarar shugaban kasa a 2019 Kingsley Mohgalu yake cewa duba da yanayin da kabilar Igbo take ciki yanzu yazama dole ga kabilar dasu zage damtse wajan nuna ra’ayinsu a Siyasa.
Tsohon gwamnan babban Banki Najeriya yace dole shugaban kasa daya amince da sauya mulki daga Arewa zuwa Kudu.
Comments 1