• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, February 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Rikicin Duniya

Duniya ina zaki damu: Wasu yara ‘yan ƙasa da shekaru 20 sun yi garkuwa da wani yaro ɗan shekara 6 a duniya.

abubakar by abubakar
August 22, 2020
in Rikicin Duniya
Reading Time: 2 mins read
4 0
0
5
SHARES
49
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Waɗansuu ƙananan yara ’yan ƙasa da shekara 20 su huɗu sun bayyana yadda suka haɗa wani gungun garkuwa da mutane inda suka sace wani yaro ɗan shekara shida suka nemi fansar Naira miliyan biyu da rabi.

Lamarin yaran ya jefa jama’a a cikin damuwa ƙwarai da gaske, ganin ba wanda ya kai shekara 20 a cikin yaran.

Yaran da suka haɗa da wani wani saurayi mai shekara 19 da ke zaune a Unguwar Borno kuma ɗalibi a Kwalejin Shari’a ta AD Rufa’i da ke Misau.

Akwai kuma wani mai shekara 18 shi ma da ke Unguwar Borno da abokinsu mai shekara 19 da ke Unguwar Madina, sai na ƙarshen mai shekara da ke Unguwar Borno.

Wakilinmu ya ce matasan sun amince da aikata laifin a lokacin da rundunar ’yan sandan jihar Bauchi ta gabatar da su ga ‘yan jarida a farkon wannan mako.

Ɗaya daga cikin samarin ya ce sun saci yaron ne domin su samu kuɗin da za su buɗe harkokin kasuwanci ko sana’a, inda ya ce shi burinsa ya buɗe shagon ɗinki.

http://dimokuradiyya.com.ng/garkuwa-da-mutane-iyalan-ɗan-majalisar-da-aka-kashe-a-jihar-bauchi-sun-shaƙi-iskar-yanci/

Su ma abokansa uku sun ce burinsu shi ne idan suka samu kuɗin za su fara yin sana’o’i ne.

Abdulgafar ya ce ya iya ɗinki kuma ya roƙi mahaifinsa ya ba shi kuɗi ko rance ne, amma ya ce ba shi da su.

Saboda haka ne ya shawarci abokansa kan su sace ɗan makwanbicinsu ko za su samu kuɗin don su yi jari.

Ya ce, “Mun shirya komai har da inda za mu ajiye yaron,” kuma wanda suka ajiye yaron a gidansu ya yi karya ga mahaifiyarsa cewa yaron, ƙanin abokinsa ne da aka kwantar da mahaifiyarsa a asibiti.

Amma washegari sai mahaifiyar da hankalinta bai kwanta ba ta sanar da maƙwabta.

Ya ce ba su samu kuɗin ba, domin bayan sun daidaita a kan Naira miliyan ɗaya, a ranar da suka yi za su karɓi kuɗin ne aka kama su.

Ya ce sun yi dana sanin aikata wannan mugun aiki kuma idan har aka sake ba su dama za su yi rayuwa mai kyau.

Tags: BauchiGarkuwa da mutanehukumar 'yan sandaKananan yaraMatsalar Tsaro
Previous Post

Rashawa: Gwamnatin Saudiyya ta kori Jami’ai da dama bisa zargin cin hanci da rashawa.

Next Post

Siyasa: Hadimin Abba Gida-gida ya mayarwa da wani matashi martani.

Next Post

Siyasa: Hadimin Abba Gida-gida ya mayarwa da wani matashi martani.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2323 shares
    Share 929 Tweet 581
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1486 shares
    Share 594 Tweet 372
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1395 shares
    Share 558 Tweet 349
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1049 shares
    Share 420 Tweet 262
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    990 shares
    Share 396 Tweet 248
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

February 5, 2023
2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

February 5, 2023
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
Labarai

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
Labarai

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC
Labarai

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
  • Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
  • Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In