• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 20, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

El-Rufai Ya Kaddamar Da Barikin Sojin Sama A Birnin Gwari

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 5, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A bisa kokarin shawo kan dukkanin matsalolin da suke yankin karamar hukumar Birnin Gwari, gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad el-Rufai, a jiya Asabar ne ya kaddamar da Rundunar sojin sama ta 271 da ke Birnin Gwari. Rundunar sojin sama ta ‘271 NAF’ dai shugaban sojojin saman Nijeriya (CAS) Air Marshal Sadik Baba Abubakar ne ya samar a bisa yunkurinsu na tabbatar da shawo kan matsalolin tsaro a wannan yankin. Ya kuma yaba wa sarkin Birnin Gwari, Alhaji Jibril Zubairu Maigwari II a bisa bayar da tallafin wani kaso na filin da aka gina wannan barikin sojin saman da alkawarin gwamnatin jihar za ta biya diyyar filin yadda ya dace. Gwamnan jihar Kadunan ya roki shugaban sojin saman da cewar su taimaka wajen samar da sashin Rundunar soji na musamman da zai ke aiki a babban titin Kaduna zuwa Abuja domin taimakawa wajen shawo kan matsalolin tsaro musamman na masu garkuwa da mutane da ‘yan fashi da makami. Ya kuma sake rokon cewar a kuma kara gina wani sabon Barikin sojin sama a karamar hukumar Kajuru da ke cikin jihar ta Kaduna. Ya bayar da tabbacin cewar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi tsaye wajen kawo karshen matsalolin tsaro, “Dukkanin matsalolin tsaro daf suke da zama tarihi, jam’iyyar APC ta maida hankalinta wajen tabbatar da kowani dan Nijeriya ya yi alfahari da ita. “Matsalolin garkuwa da mutane da fashi da makami sun karu a kwanakin nan, amma muna godiya wa Allah jami’an tsaro musamman NAF sun tashi tsaye wajen inganta hidimar tsaro da shawo kan matsalolin nan ta hanyar daburu da hikimomi na kwarewa. “Kaddamar da wannan barikin sojin 271 da ke Birnin Gwari ya zo a daidan kan gabar da ta dace, wanda zai taimaka wa Operation DIRAN MIKIYA, da kuma Operation SHARAN DAJI da suke kokarin tabbatar da samar da zaman lafiya a wannan yankin,” A cewar shi. Da yake jawabinsa tun da farko, shugaban sojin sama ta Nijeriya CAS ya shaida cewar samar da barikin wata hanyace da suke kan bi wajen shawo kan matsalolin tsaro, ya ce sun maida hankalinsu wajen tabbatar da kawo zaman lafiya da magance matsalolin ‘yan ta’adda a Nijeriya.

Previous Post

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Gidan Tsohon Gwamna Bafarawa

Next Post

Sultan Ya Umurci Al’Umman Musulmi Dasu Duba Jaririn Watan Ramadan

Next Post

Sultan Ya Umurci Al'Umman Musulmi Dasu Duba Jaririn Watan Ramadan

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2455 shares
    Share 982 Tweet 614
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    1995 shares
    Share 798 Tweet 499
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1693 shares
    Share 677 Tweet 423
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1365 shares
    Share 546 Tweet 341
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1592 shares
    Share 637 Tweet 398
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023
PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

March 20, 2023
Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

March 20, 2023
Mohammed Ya Sake Lashe Zaben Gwamna Karo Na Biyu A jihar Bauchi

Mohammed Ya Sake Lashe Zaben Gwamna Karo Na Biyu A jihar Bauchi

March 20, 2023
Da Dumi-Dumi: Ɗan Takarar APC Ya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Sakkwato

Da Dumi-Dumi: Ɗan Takarar APC Ya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Sakkwato

March 20, 2023
An Kaiwa Jami’an EFCC Hari a Kaduna

Da Ɗumi-Dumi: INEC Ta Ayyana Zaben Gwamna Kebbi da ‘Inconvlusive’

March 20, 2023
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato
Labarai

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023
PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu
Labarai

PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

March 20, 2023
Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP
Labarai

Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

March 20, 2023
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023
PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

March 20, 2023
Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

March 20, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato
  • PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu
  • Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In