• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, February 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kasuwanci

Farashin Burodi ya yi tashin gwauron Zabi a Kano.

abubakar by abubakar
August 18, 2020
in Kasuwanci, Labarai, Rahotanni
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
2
SHARES
19
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Ƙungiyar masu gidajen biredi ta ƙasa reshen jihar Kano ta ce tilas ce ta sa ta yin ƙari a farashin burodi saboda tashin gwauron zabin da farashin kayan haɗinsa ya yi.

Rahotanni sun nuna cewa ƙarin farashin a jihar Kano ya fara aiki ne a ƙarshen mako kuma ya shafi dukkannin gidajen burodi a jihar.

“Gaskiya ne mun yi ƙari kuma ya fara aiki daga ranar Asabar. A zahirin gaskiya ana yin kasuwanci ne domin riba, kuma a cikin ‘yan watannin nan kawai an ƙara kimanin N4,000 a kan farashin kowane buhun fulawa”, cewar Sakataren ƙungiyar.

Sakataren ya ƙara da cewa, “Duk burodin N50, N60 zuwa N70 yanzu mun kara masa N10 a kan farashinsa na da.

“Na N100 zuwa N150 kuma yanzu mun kara masa N20, yayin da dukkan burodin N200 zuwa sama yanzu mun kara masa N50.

“Idan kuka yi la’akari za ku ga kusan dukkan kayan haɗa burodi kama daga fulawa zuwa sinadarin haɓaka ta, sukari zuwa sauran kayan haɗinsa komai farashinsa ya yi tashin gwauron zabi.

http://dimokuradiyya.com.ng/covid19-gwamnatin-tarayya-ta-roki-yan-kasuwa-da-kada-su-kara-kudin-kayan-masarufi/

“Yawanci mutanenmu sun gwammace idan irin hakan ta faru mu rage ingancin burodin a maimakon mu ƙara farashi, hakan kuma ba shi da kyau ko kaɗan”, inji Malam Kabiru.

Daga nan kuma ƙungiyar ta yi kira ga al’umma da su karɓi ƙarin da zuciya ɗaya, tana mai cewa su ma ba da son ransu suka yi ƙarin ba.

To sai dai wani mai sana’ar sayar da shayi da biredi a unguwar Rimin Kebe da ke Kano Muhammadu Boss, ya ce ya zuwa safiyar ranar Litinin ba su ga ƙarin da aka ce an yi ba.

“Ka san a mafi yawan lokuta idan masu gidajen biredi za su yi ƙari yawanci abin da suke yi shi ne su rage ingancinsa a maimakon ƙara kuɗinsa.

“Na fi zaton abin da suka yi ke nan wannan karon ma, saboda an ce tun ran Asabar aka ƙara amma mu ba mu ga ƙarin ba,” inji Abdullahi.

A nasu ɓangaren kuwa, magidanta da kan sayi biredin domin karin kumallo sun koka kan cewa ƙarin zai shafe su matuƙa.

Tags: FulawaGandujeGidajen BurodiKanoKasuwanciKasuwancin BurodiSukariTattalin arziki
Previous Post

Zaune ba ta ƙare ba: Hukumar tsaro ta DSS ta saki Mailafia a karo na biyu bayan da ta sake gayyatarsa zuwa ofishinta.

Next Post

Gwamna Diri na jihar Bayelsa zai ɗaukaka ƙara bayan soke zaɓensa da wata kotu ta yi.

Next Post

Gwamna Diri na jihar Bayelsa zai ɗaukaka ƙara bayan soke zaɓensa da wata kotu ta yi.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2323 shares
    Share 929 Tweet 581
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1486 shares
    Share 594 Tweet 372
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1395 shares
    Share 558 Tweet 349
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1049 shares
    Share 420 Tweet 262
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    990 shares
    Share 396 Tweet 248
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

February 5, 2023
2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

February 5, 2023
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
Labarai

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
Labarai

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC
Labarai

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
  • Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
  • Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In