• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kasashen Ketare

Fashewar Tankar Mai: Majalisar Dinkin Duniya Tayi Alkawarin Tallafa Wa Kasar Saliyo

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 8, 2021
in Kasashen Ketare
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Fashewar Tankar Mai: Majalisar Dinkin Duniya Tayi Alkawarin Tallafa Wa  Kasar Saliyo
1
SHARES
8
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Majalisar Dinkin Duniya ta jajanta wa gwamnati da al’ummar Saliyo kan fashewar wata tankar mai a birnin Freetown.

Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya bi sahun daukacin tsarin Majalisar Dinkin Duniya a Saliyo don nuna alhini ga mutanen da hadarin tankar mai ya rutsa da su a daren Juma’a a babban birnin kasar.

Guterres, a wata sanarwa daya fitar, yace ya yi matukar bakin ciki da asarar rayuka da aka yi, sakamakon hatsarin, lokacin da motar dakon mai ta yi karo da wata babbar mota a wata mahadar cunkoson jama’a dake wajen birnin Wellington, inda ta zubar da mai, kafin ta kama da wuta.Gobarar data tashi ta cinye wasu motoci da masu tafiya a kusa da wurin.

“Babban sakataren ya mika ta’aziyyarsa ga jama’a da gwamnatin Saliyo tare da yi wa wadanda suka jikkata fatan samun sauki cikin gaggawa.

“Majalisar Dinkin Duniya tace a shirye take ta ba da goyon bayan daya dace bayan faruwar wannan mummunan lamari,” in ji kakakinsa, Stéphane Dujarric.

Ofishin Majalisar Dinkin Duniya a Saliyo ya kuma fitar da wata sanarwa inda ya yi fatan samun kwanciyar hankali ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu, da gwamnati da al’ummar Saliyo, a cikin wannan lokaci na bakin ciki.

Kaxalika “Majalisar Dinkin Duniya tace za ta yi aiki tare da gwamnatin kasar don shawo kan abin da aka ce mataimakin shugaban kasar Mohamed Juldeh Jalloh, ya bayyana a matsayin” bala’i na kasa, bayan ya ziyarci wurin da hadarin ya afku.”

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta wallafa a ranar Asabar cewa “tana tattara kayayyaki na musamman”.sannan “Muna aiki don tura kwararrun masu kula da marasa lafiya da suka kone. Za mu ba da ƙarin tallafi kamar yadda ake buƙata, a wannan mummunan lokaci ga al’ummar Saliyo.”

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa Rahotanni sun ce akalla mutane 99 ne suka mutu yayin da wasu fiye da 100 suka jikkata a wannan bala’in.

Tags: Fashewar tankar maiMajalisar Dinkin Duniyatallafaw saliyo
Previous Post

Fashewar Tankar Mai: Shugaban Laberiya Ya Jajantawa Kasar Saliyo

Next Post

Mahaifiyar Sanata Abdul Ningi Ta Rasu

Next Post
Mahaifiyar Sanata Abdul Ningi Ta Rasu

Mahaifiyar Sanata Abdul Ningi Ta Rasu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In