• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, November 30, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Fasto Ya Sha Dukan Tsiya Kan Sukar Shugaban Ƙaramar Hukuma A Facebook

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 21, 2020
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta kama wasu mutane 10 wadanda take zargi da hannu wajen lakaɗawa wani Fasto dukan tsiya.

Cikin wata sanarwa da rundunar reshen jihar Ebonyi ta fitar ta ce Fasto Okochi Chuwu Obeni ya ga ta kansa ne saboda zargin da mutanen suka yi masa cewa ya caccaki shugaban wata karamar hukuma a shafin Facebook.

Sanarwa ta kara da cewa ciki wadanda ta kama har da Mista Julius Amadi Nyerere wanda shi ne ya jagoranci wannan aika-aika, kuma yanzu haka suna hannun rundunar inda take ci gaba da gudanar da bincike.

A cewar sanarwar binciken farko da aka gudanar ya nuna cewa, an ci zarafin Fasto Fasto Okochi Chuwu Obeni ne bayan da ya soki shugaban karamar hukumar Afikpo ta Arewa Ogbonnia Oko Enyim ta shafinsa na Facebook, game da rushe gidan sirikansa da wasu shaguna da kuma farfasa wata mota.

Wannan ne ya sanya Fasto Okochi Chuwu ya rubuta cewa duk in da aka yi abin da bai kamata ba, dole kowa yayi Allah-wa-dai dashi ba tare da la’akari da wanda abin zai ɓatawa rai ba, lamarin da ya harziƙa magoya bayan shugaban karamar hukumar har ta kai suka dauki doka a hannunsu.

Wani hoton bidiyo da ke yawo a intanet ya nuna yadda matasan suka ɗaure hannun Fasto Okochi Chuwu Obeni ta baya, suka kwantar dashi, sannan suka dinga zafga masa bulala suna watsa masa ruwan kwata a kan idon jama’a, daga bisani kuma suka tilasta masa janye kalaman da yayi.

Yanzu haka dai yana asibiti saboda raunikan da aka ji masa, kamar yadda sanarwar ta zayyana.

Haka kuma fasto Okochi ta shafinsa na facebook din, ya yaba wa majalisar sarakunan yankin, saboda tilasta wa shugaban karamar hukumar ya biya tare da gyara abubuwan da ya sa aka lalata.

To sai dai kuma bayan da jami’an tsaro suka ɗauki mataki kan batun ne, sai Fasto Okochi ya sake wani rubutun a facebook inda ya ce babu wanda yasa shi rubutun da ya kai ga yi masa dukan tsiya.

Ya kuma ƙara da cewa ya yi ne kawai don neman samun kyakkyawan shugabanci da adalci a tsakanin al’ummar yankin.

Ya yi zargin cewa abinda shugaban Afikpo ta Arewa ya aikata ya yi ne saboda yana ganin kalaman a matsayin wata barazana ga makomar kujerarsa.

-Bbc Hausa

Previous Post

Muna Goyon Bayan Hana Sallar Idi A Kaduna –Wasu Malaman Jihar

Next Post

Ba Za Mu Amince Da Kwararar Almajirai Zuwa Yankinmu Ba –Dattawan Igbo

Next Post

Ba Za Mu Amince Da Kwararar Almajirai Zuwa Yankinmu Ba –Dattawan Igbo

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2747 shares
    Share 1099 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2439 shares
    Share 976 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2224 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2143 shares
    Share 857 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

November 30, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023
An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

November 30, 2023
Tsaro Da Ilimi Zai Lakume Fiye Da Naira Tiriliyan 6 A Cikin Kasafin Bana

Tsaro Da Ilimi Zai Lakume Fiye Da Naira Tiriliyan 6 A Cikin Kasafin Bana

November 30, 2023
Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Horar Da Jami’an Sa Kai 4,200

Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Horar Da Jami’an Sa Kai 4,200

November 30, 2023
Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703
Labarai

Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

November 30, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300
Labarai

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa
Labarai

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023
Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703

November 30, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Gwamnan Jahar Ogun Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 703
  • Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300
  • Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In