• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Addini

Femi Falana zai ɗaukaka ƙara dagane da hukuncin kisa da aka yanke ga wanda ya yi ɓatanci ga Annabi.

abubakar by abubakar
September 3, 2020
in Addini, Labarai, Rikicin Duniya, Siyasa
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Babban Lauyan Najeriya mai rajin kare haƙƙin ɗan Adam Femi Falana (SAN) zai ɗaukaka ƙara kan hukuncin kisa da wata kotun Musulunci ta yanke wa wani matashi da ya yi ɓatanci ga Manzon Allah (SAW) a Jihar Kano.

A ranar Alhamis ma’aikatar shari’a ta jihar Kano ta sanar da miƙawa wakilan Falana kundin hukuncin kisa ta hanyar rataya da babbar kotun Musuluncin a jihar ta yanke wa matashin wanda ta samu da laifin ɓatanci ga Manzon Allah a wata waƙa.

“Ɓangaren shari’a ya samu takardar wakilan Falana na neman bayanan hukuncin a ranar Talata kuma an miƙa masa a ranar Laraba”, inji kakakin ma’aikatar, Babajibo Ibrahim.

Ya ce lauyan na so ne ya ƙalubalanci hukuncin kotun Musuluncin mako guda kafin cikar wa’adin kwana 30 da kotun ta bayar na ɗaukaka ƙarar kafin zartar da hukuncin da ta yanke.

http://dimokuradiyya.com.ng/ganduje-ya-amince-da-sanya-hannu-wajen-kisan-wanda-ya-yi-ɓatanci-ga-annabi-s-a-w/

A ranar 10 ga Agusta ne kotun Musuluncin ta yanke wa Aminu Yahaya Sherif mai shekara 30 hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samun shi da yi ɓatanci ga Manzon Allah (SAW).

Hukuncin kotun ya sa wasu iƙirarin kare haƙƙi suka ce ya yi tsauri, yayin da galibin al’ummar Musulmi ke yabawa da cewa hakan shi ne abin da addini ya tanada kuma zai magance katoɓarar a nan gaba.

Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi alƙawarin rattaba hannu cikin gaggawa a kan hukuncin kotun da zarar lokaci ya cika, muddin ba a ɗaukaka ƙara ba, ko kuma da zarar kotun ƙoli ta tabbatar da hukuncin.

Kotun ta ba wa matashin wanda ke tsare a kurkuku wa’adin kwana 30 ya ɗaukaka ƙara ko kuma a zartar masa da hukunci.

Tags: Ɓatanci ga AnnabiFemi FalanaGandujeKanoKotun shari'ar MuslunciƘaraSAN
Previous Post

Buhari ya bada umarni amfani da kuɗi Dala Biliyan 3 wajen buƙasa hukumar Kwastam.

Next Post

Gwamnatin Kano zata biya kuɗin tallafin karatu ga ɗaliban Kano a Ƙasar Masar

Next Post

Gwamnatin Kano zata biya kuɗin tallafin karatu ga ɗaliban Kano a Ƙasar Masar

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2328 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1491 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1401 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

February 7, 2023
NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

February 7, 2023
Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

February 7, 2023
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

February 7, 2023
Rashin Tsaro: Shugaban INEC Ya Gana da NSA Gabanin Zaben 2023

Rashin Tsaro: Shugaban INEC Ya Gana da NSA Gabanin Zaben 2023

February 7, 2023
Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5
Siyasa

Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5
  • ‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo
  • NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In