• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, June 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Wasanni

Gasar Bundesliga Ta Jamus Zai Ci Gaba 16 Ga Mayu

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 10, 2020
in Wasanni
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Za a ci gaba da gasar Jamus ta Bundesliga ranar Asabar 16 ga watan Mayu ba tare da ‘yan kallo ba, domin a karkare kakar 2019-20.

Hakan zai sa gasar za ta zama ta farko a nahiyar Turai da za a ci gaba da buga kwallon kafa, tun bayan da cutar korona ta haddasa tsaiko.

Cikin wasannin farko da za a yi ranar Asabar har da na hamayya tsakanin Schalke da Borussia Dortmund.

Mai rike da kofin bara, Bayern Munich, wadda ke mataki na daya a kan teburin bana da tazarar maki hudu za ta ziyarci Berling ranar Lahadi.

Sauran wasa 11 a kammala kakar shekarar nan, kuma tsakanin 27 zuwa 28 ake sa ran buga wasannin makon karshe a gasar ta Bundesliga ta bana.

Hukumar kwallon kafar Jamus ta ce za a koma wasannin ne. bayan da aka cimma yarjejeniyar kula da lafiya, kuma babu ‘yan kallo, sannan za a yi wa ‘yan kwallo gwajin cutar korona.

Mutum 300 da ya hada da ‘yan wasa da jami’ai da ma’aikata aka sa ran su kasance a cikin fili a lokacin da ake gudanar da wasannin.

Ranar 13 ga watan Maris aka dakatar da dukkan wasannin kwallon kafa a Jamus don gudun yada cutar korona, yayin da ‘yan wasa suka koma yin atisaye a tsakiyar Afirilu tare da matakan hana yada annobar.

Ga jadawalin wasannin da za a buga

Ranar Asabar

Augsburg da Wolfsburg

Borussia Dortmund da Schalke

Eintracht Frankfurt da Borussia Monchengladbach

Fortuna Dusseldorf da Paderborn

Hoffenheim da Hertha Berlin

RB Leipzig da Freiburg

Ranar Lahadi

Cologne da Mainz

Union Berlin da Bayern Munich

Monday

Werder Bremen da Bayer Leverkusen

Daga Bbc Hausa

Previous Post

Ighalo Na Son Ya Tsawaita Zamansa A Manchester United

Next Post

Korona Ta Kashe ‘Yan Jarida Uku A Nijeriya

Next Post

Korona Ta Kashe 'Yan Jarida Uku A Nijeriya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2130 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1906 shares
    Share 762 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1439 shares
    Share 576 Tweet 360
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafin Fetur: Kuyiwa Allah Kada Ku Tafi Yajin Aiki, Ndume Ya Roki NLC

June 4, 2023
Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

June 4, 2023
Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
Labarai

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi
Labarai

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
  • Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
  • Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In