Tsohon Kakakin majalisar tarayyar Nijeriya, Ghali Umar Na’Abba CFR ya karyata batun da aka rika yadawa a shafukan sada zumunta cewa ya rasu.
Ghali Umar Na’Abba, lokacinsa bai yi ba tukunna, a don haka yana nan da ransa a kasar Ingila tun bayan da yaje kasar aka kuma rufe fita abin da yana shi dawowa Nijeriya ke nan, kuma ya ce da zarar an bude tasoshin jiragen sama, zai yi maza ya dawo Nijeriya.
Ya tabbatar da hakan ne a wani sharhi da ya yi a shafin Facebook.