• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, February 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamantin Ghana ta mayarwa Najeriya Martani game da rufe shagunan ‘yan Najeriya mazauna ƙasar Ghana.

abubakar by abubakar
August 31, 2020
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A cikin wata sanarwa da gwamnatin Ghana ta fitar ta hannun ministan yaɗa labaranta Kojo Nkrumah a ranar Lahadi, gwamnatin Ghana ta musanta dukkan zarge-zargen kuma ta ce bata ji dadin kalaman da ministan harkokin yaɗa labaran Najeriya ya yi kan dangantaka tsakanin ƙasashen biyu.

Al’amarin ya samo asali ne da aka rushewa Najeriya ofishin jakadancinta dake ƙasar ta Ghana, wanda hukumar ƙasar gwamnatin Najeriya ta karɓi hayar filin ne a wajen wani mutum.

A cewarsa, yarjejeiyar da suka sa wa hannu ta ƙare aiki tun shekara 46 da suka gabata ba tare da Najeriya ta sabunta yarjejeniyar ba.

Nkrumah ya kuma ƙaryata zargin da Najeriya ta yi na rushe wani gini mallakar ofishin jakadancin da ke lamba ta 19/21 layin Nyerere Street a birnin Accra. Ya ce ba gwamnatin Ghana ce ta rushe ginin ba amma kuma gwamnatin ta ɗauki nauyin sake gina ginin da aka rushe domin hana taɓarbarewar dangantaka tsakaninta da Najeriya.

http://dimokuradiyya.com.ng/gwamnatin-nijeriya-ta-maida-martani-kan-rushe-mata-ginin-diflomasiyya-a-ghana/

Sai dai a baya-bayan nan ne Ministan yaɗa labarai na Najeriya Mista Lai Mohammed ya shaidawa manema labarai cewa ƙasar ta Ghana ta kwaso ‘yan asalin ƙasar nan guda 825 kuma suka dawo da su Najeriya daga tsakanin shekara ta 2017 zuwa 2019.

Gwamnatin ƙasar Ghana ta kuma yi magana kan zargin rufe shagunan ‘yan Najeriya a shekarar 2019 zuwa 2020, ta ce bayan da gwamnati ta gano akwai rashin bin ƙa’idojin kasuwanci daga dukkan ‘yan ƙasa da baƙi, ta yi ƙoƙarin tattaunawa da su da basu shawarar cika ƙa’idojin amma suka yi burus.

A cewarsa, haka ne ya sa doka ta yi aikinta. Sai dai sanarwar ta ce ministan masana’antu ya sa baki aka buɗe shagunan da aka rufe tare da basu lokaci domin cika sharuɗan.

Sanarwar ta ce a halin yanzu, babu wani shagon ɗan Najeriya da yake rufe a Ghana.

Tags: GhanaNajeriyaOfishin JakadanciShaguna
Previous Post

Matsalar tsaro: Wasu ‘yan bindiga sun harbe Kansila har lahira a jihar Bayelsa.

Next Post

Da dumi-dumi: Wata babbar Kotun ƙoli ta tabbatar da Gwamna Yahaya Bello a matsayin halastaccen gwamnan jihar Kogi.

Next Post

Da dumi-dumi: Wata babbar Kotun ƙoli ta tabbatar da Gwamna Yahaya Bello a matsayin halastaccen gwamnan jihar Kogi.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2323 shares
    Share 929 Tweet 581
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1486 shares
    Share 594 Tweet 372
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1395 shares
    Share 558 Tweet 349
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1049 shares
    Share 420 Tweet 262
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    990 shares
    Share 396 Tweet 248
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

February 5, 2023
2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

February 5, 2023
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
Labarai

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
Labarai

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC
Labarai

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
  • Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
  • Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In