• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamna Bello Ya Koka Kan Rashin Kula Da Titunan Gwamnatin Tarayya Da Kamfanin Karafa Na Ajaokuta

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
October 31, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
Gwamna Bello Ya Koka Kan Rashin Kula Da Titunan Gwamnatin Tarayya Da Kamfanin Karafa Na Ajaokuta
2
SHARES
20
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi, a ranar Asabar din da ta gabata, ya bayyana rashin jin dadinsa game da ware hanyoyin gwamnatin tarayya a jihar daga cikin jerin hanyoyin da za a sake ginawa da kuma gyara su a karkashin kasafin kudin gwamnatin tarayya na shekarar 2022.

Bello ya bayyana rashin jin dadin nasa ne a lokacin da yake amsa tambayoyi a yayin taron manema labarai da aka gudanar a gidan gwamnati karo na 29 a Lokoja, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya ruwaito.

Gwamnan ya koka kan dalilin da ya sa aka rika daukar hanyoyin gwamnatin tarayya a jihar a matsayin wadanda ba su da karfin tattalin arziki duk kuwa da tsarin da jihar ke da shi.sannan Gwamnan ya kuma yi Allah wadai da rashin jajircewa wajen farfado da kamfanin karafa na Ajaokuta.

Sannan yayi gargadi game da barnar da akeyi da gangan, Ya kara da cewa hanyar Abuja zuwa Lokoja kadai tana da tsari, amma an ki kammala aikin tun gwamnatin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa gwamnan ya ziyarci ministan ayyuka da gidaje, Mista Babatunde Fashola, sau da dama, domin jawo hankulan ma hukunta kan hanyoyin gwamnatin tarayya a jihar Kogi, wadanda su ne jigon ci gaban tattalin arzikin kasar.

Tun da farko, shugaban kungiyar NMMA BoT, Dakta Haroun Adamu, ya bayyana cewa makasudin gudanar da taron shi ne a lissafta nasarorin da NMMA ta samu tsawon shekarun da sukayi da kuma karfafa su.Babban mai magana da yawun Farfesa Umar Pate ya gabatar da jawabi mai taken “Kafofin yada labarai da kalubalen gina kasa”

Pate, wanda shi ne mataimakin shugaban jami’ar tarayya da ke Kashere a jihar Gombe, ya bukaci ‘yan Najeriya musamman masu rike da mukamai da su yi kokarin tabbatar da hadin kan kasa.

Tags: Gwamna BelloKarafaTituna
Previous Post

Dalilin daya sa muka kashe ƴan IPOB guda 4 — Rundunar Soji

Next Post

Ogun: Wani Direban Tankar Ya Hallaka mutane Biyu

Next Post
Ogun: Wani Direban Tankar Ya Hallaka mutane Biyu

Ogun: Wani Direban Tankar Ya Hallaka mutane Biyu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In