• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamna Buni Ya Amince Da Naira 422.18m, Ga Tsoffin Mai’aikatan Kananan Hukumomin

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 2, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
Gwamna Buni Ya Amince Da Naira 422.18m, Ga Tsoffin Mai’aikatan Kananan Hukumomin
2
SHARES
21
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya amince da Nair 422,179,194.07 a matsayin kudin fansho da giratuti ga ma’aikatan kananan hukumomi guda 359, da suka fito daga kananan hukumomi 17 na jihar.

Yarjejeniyar na nufin biyan kashi na 44 na ma’aikata da suka yi ritaya, wanda aka amince da su don sasantawa tsakanin Gwamnatin jihar iyalan ma’aikata 89 da suka mutu, da adadins kudin su ya Kai na naira 125, 264,991.02 da kuma guda 270 da suka yi ritaya, Kuma kudin su ya kai Naira 296, 914,203. 05.

A cewar wata sanarwa da mai taimaka wa gwamnan kan harkokin yada labarai, Mamman Mohammed ya fitar, ofishin babban mai binciken kudi na karamar hukumar ya tantance wadanda za su ci gajiyar shirin, domin tabbatar da biyan wadanda suka cancanta ne kawai.

KARANTA WANNAN LABARIN: Yan sanda sun Ankarar da Al’umar Benue Kan Wasu Mahara

Idan za’a iya tuna ko a watan Fabrairun bana, Buni ya biya Naira miliyan 454.2 a matsayin tallafi ga ma’aikatan kananan hukumomi 276 da suka yi ritaya, da kuma 88 da suka rasu.

A wani Labarin Kuma na daban.

Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya nada Bala Isa a matsayin sabon babban sakataren hukumar bayar da tallafin karatu ta jihar Borno.

Mai baiwa gwamnan shawara na musamman kan hulda da jama’a Isa Gusau shine Wanda ya bayyana hakan acikin wata sanarwa daya fitar ranar Litinin a Maiduguri,sannan kafin nadin Isa ya kasance malami a jami’ar jihar Borno.

Isa wanda ya kasance dan shekara hamsin ya fito ne daga karamar hukumar Bayo ta jihar Borno.sannan “Ya kuma kasance Babban Malami a Kwalejin Ilimi ta Kashim Ibrahim, dake Maiduguri.

“Isa, a halin yanzu yana kammala karatun digirinsa na uku a Jami’ar Maiduguri, inda yayi M.Sc.a fannin ilimin sinadarai, da kuma B.Sc. a dai wannan fanni, duka daga Jami’ar ta Maiduguri.

Sannan “Ya kuma yi Difloma a fannin Ilimi daga kwakejin ilimi ta Kashim Ibrahim dake Maiduguri.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa “Ya yi karatunsa na Sakandare a Makarantar Sakandaren Kimiyya ta Gwamnati dake Biu, da Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Kwaya Kusar.

Tags: Gwamna BuniJihar Yobe
Previous Post

Yan sanda sun Ankarar Da Al’umar Benue Kan Wasu Mahara

Next Post

Gwamnatin Gombe Ta Yabawa Hukumar Kamfanin EEC Bisa Kammala Aikin Titi Akan Lokaci

Next Post
Gwamnatin Gombe Ta Yabawa Hukumar Kamfanin  EEC Bisa Kammala Aikin Titi Akan Lokaci

Gwamnatin Gombe Ta Yabawa Hukumar Kamfanin EEC Bisa Kammala Aikin Titi Akan Lokaci

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

March 27, 2023
Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

March 27, 2023
Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
Labarai

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
Labarai

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami
Labarai

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
  • An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
  • Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In