• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamna Yahaya ya Gabatar da Kasafin Kudin 2022 ga Majalissar Jihar Kogi

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
October 29, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
1
Gwamna Yahaya ya Gabatar da Kasafin Kudin 2022 ga Majalissar Jihar Kogi
3
SHARES
25
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

 

Gwamna Yahaya Bello ya gabatar da kasafin kudi shekarar 2022 Wanda ya Kai Naira 145,896,072,913 ga majalisar dokokin jihar Kogi .

Ya ba da bayyana Naira 90,151,291,251 a matsayin kudaden da za’ayi amfani da su wurin cigaba da sauran ayuka, wanda ya nuna kashi 61.79 kenan cikin 100, da kuma N55,744,781,662 na Manyan aiyukan Wanda ya dauki kashi 38.21 kenan cikin 100.

Gwamnan ya ce kasafin kudin mai taken “Budget of Accelerated Result” an tsara shi ne domin cimma muhimman manufofin tattalin arziki, tare da tabbatar da samar da ingantaccen shugabanci.

Gwamnan ya kara da cewa, za a mayar da hankali wajen kammala dukkan ayyukan da ake gudanarwa, da kuma kara sabbin ayyuka a wuraren da ake bukata, da fadada samar da kudaden shiga ta yadda za a rage dogaro kan rabon kudaden daga Gwamnatin tarayya, da kuma ci gaba da bin bashi mai dorewa ta yadda za a rage martabar basussukan cikin gida na jihar.

KARANTA WANNAN LABARIN: Hukumar KAROTA ta Kori Jami’an ta Daya, bayan ya Fasa Tayar Babban Mota

Ya kuma ce kasafin kudin zai nemi samar da yanayi mai kyau ga masu zuba jari, da hukumomin bayar da tallafi don gudanar da ayyukansu a jihar, tare da inganta gaskiya da rikon amana da kuma tafiyar da kudaden gwamnati yadda ya kamata.

A wani Labarin Kuma na daban.

Asusun kula da Kananan yara na Majalisar dinkin duniya (UNICEF) ya ce ta kashe dala miliyan 1 domin inganta harkokin kiwon lafiya, da kuma rage mace-macen mata da yara a kananan hukumomi 13 ciki harda karamar hukumar Kwami ta jihar Gombe.

Wakilin UNICEF a Najeriya Mista Peter Hawkins ne ya bayyana hakan a jiya a yayin bikin rufe tallafin ga cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko (PHCs) guda 13 da aka farfado dasu a karkashin wani shiri mai taken ‘Sakamakon Lafiyar Mata, Jarirai da Yara (MNCH)’ a yankin Kwami, na Karamar.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa, daga shafin sadarwa na yanar gizo na North East Trust cewa, sakamakon da aka samu na MNCH wani shiri ne na dala miliyan 1 da gwamnatin kasar Sin ta samar a shekarar 2020 a karkashin asusun ba da taimakon hadin gwiwa na kudu maso kudu na kasar Sin (SSCAF) da nufin inganta lafiyar mata, jarirai da yara baki daya.

An zabi karamar hukumar Kwami ne a jihar Gombe domin cin gajiyar hukumar ta SSCAF, wadda aka kafa ta musamman domin taimakawa kasashe masu tasowa wajen kara kaimi don cimma nasarar shirin na SDG.

Kayayyakin PHC guda 10 da suka amfana a karamar hukumar Kwami sun hada da, Bojude, Daban Fulani, Doho, Dukkkul, Gadam, Jurara, Komfulata, Kwami, Mallam Sidi da Maleri.

Mista Hawkins ya bayyana cewa cibiyoyin sun inganta yanayin kiwon lafiyar mata da yara ta hanyar farfado da tsarin bayar da lafiya a matakin farko, ta yadda za a kawo wuraren rigakafin cutar COVID-19 kusa.

A cewarsa, shirin na hadin gwiwa ne tsakanin gwamnatin jihar Gombe da hukumar UNICEF da gwamnatin kasar Sin.

“Wannan zai taimaka matuka wajen rage mace-macen mata da kananan yara.Kalubalen shi ne a tabbatar da an yi irin wannan gogewa a karamar hukumar Kwami a wasu sassan jihar, wato matakin zuba jari a fannin horar da ma’aikata, don ganin an inganta lafiyar iyaye mata da yara a jihar.”

Mataimakin gwamnan jihar, Dr Manassah Daniel Jatau, ya ce taimakon UNICEF ya taimaka wajen dakile kalubalen da yara ke fuskanta musamman a yankunan karkara.

Tags: Gwamna Yahaya Bello
Previous Post

Hukumar Karota Ta Kori Jami’in ta Daya, Sabida Fasa Tayar Babban Mota

Next Post

Buhari baida maganin matsalolin Najeriya — Cewar Soyinka

Next Post
Wole Soyinka

Buhari baida maganin matsalolin Najeriya — Cewar Soyinka

Comments 1

  1. Pingback: Yadda Mayakan ISWAP Suka Hallaka Yan Sanda tare da Kone Motar Sintiri a Borno

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In