Gwamnatin Jihar Borno ta kaddamar da shafin intanet da za ta yi amfani wurin daukar ma’aikata miliyan biyu a jihar.
Kwamishinan ma’aikatar kimiyya, fasaha da kirkire-kirkire, Babagana Mustapha ne ya kaddamar da shafin. Inda aka tabbatar da cewa; an kirkiri shafin ne domin tattara bayanai da wadanda za a dauki a aiki a fanin ilimi da sauran kwararru daga mazauna jihar.
A bangarensa, gwamnan ya yi kira ga ma’aikatar ta yi hadin gwiwa da ma’aikatar ilimi da sadarwa domin inganta samar da sabis din intanet ga masu neman aiki a jihar.